Asaslam Entertainment

Asaslam Entertainment Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Asaslam Entertainment, Zabin Zaria.

Allah kaimana badan halinmuba
18/07/2026

Allah kaimana badan halinmuba

Karka rude a sa'iln damuwa. Kayi shiru ka gaiyato natsuwa acikin damuwar akwai mafitar damuwar
18/07/2026

Karka rude a sa'iln damuwa. Kayi shiru ka gaiyato natsuwa acikin damuwar akwai mafitar damuwar

Allahu akbar A muslincine kada zakaga haka wannan bawan Allah bakowa bane face DANGOTE mai kudin Africa a tsakiyar rana ...
27/06/2026

Allahu akbar A muslincine kada zakaga haka wannan bawan Allah bakowa bane face DANGOTE mai kudin Africa a tsakiyar rana akan kodaddun tabarmai tare da yan dako suna masu yin Sallah. Allah ka albarkaci baba dangote tare da sauran mutanan duniya dake kokarin yin sallah akan lokacinta amin

Wai don Allah mafarkin da mutum yake yana kashe kuɗi ko yana siyayya a bacci, shi ma yana rage abun da ke cikin asusun b...
27/06/2026

Wai don Allah mafarkin da mutum yake yana kashe kuɗi ko yana siyayya a bacci, shi ma yana rage abun da ke cikin asusun banki ne? 😂
Kullum idan na tashi da safe sai na ga walat tawa duk ta miko wuya, bayan kuma a mafarki kawai na je gidan biki jiya! 💸🚶‍♂️
Ku ma haka abun yake muku ko ni kaɗai ne? Don Allah a gaya min gaskiya kafin na daina baccin gaba ɗaya! 🏃‍♂️💨
Follow please

Babu ranar da zata zo maka da farin ciki irin ranar da ka je cire kuɗi a POS ko ATM, sannan na'urar ta fito maka da saba...
26/06/2026

Babu ranar da zata zo maka da farin ciki irin ranar da ka je cire kuɗi a POS ko ATM, sannan na'urar ta fito maka da sababbin kuɗi ƙas-ƙas! 💵✨

Lokacin har takun tafiyarka canzawa yake yi, kana jin kamar kai ne ka mallaki garin. Amma zafi-zafi idan ka biya kuɗin abinci da na sufuri, sai ka ga ka koma daidai kowa. 🚶‍♂️📉

Rayuwa kenan, ba a dorewa! Waye ya yi rashin kuɗi a satin nan kamar ni? Muje zuwa a comment! 👇😂
Please a taimaka da FOLLOW

Iyayenku s**a jamuku sun tsanantakomai. Kukuma ga naci da maula kamar ƴaƴan mabarata😎
25/06/2026

Iyayenku s**a jamuku sun tsanantakomai. Kukuma ga naci da maula kamar ƴaƴan mabarata😎

25/06/2026
22/05/2026

Big shout-out to my newest top fans! Ummu Amishat

Ya Allah ka shiga cikin lanmuran Arewa kasa mutanan cikinta su farga daga wufintar da kai kasamusu fahimtar tashi tsaye ...
15/05/2026

Ya Allah ka shiga cikin lanmuran Arewa kasa mutanan cikinta su farga daga wufintar da kai kasamusu fahimtar tashi tsaye dan fuskantar damuwarsu da kansu

Address

Zabin Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asaslam Entertainment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share