Dan Siyasa Tv

Dan Siyasa Tv Politics Films Drama Comedy Da Advertisements

24/07/2025

Sabuwar Waka Nasiru Bobo

Full Wakar (Dan Alu Magajin Sardauna) Waka By Dan Marayan Waka By Dan Siyasa Tv
05/07/2025

Full Wakar (Dan Alu Magajin Sardauna) Waka By Dan Marayan Waka By Dan Siyasa Tv

Dan Siyasa Tv_Youtube Channel (Sabuwar Wakar Gwamna)Full Wakar Dan Alu Magajin SardaunaWaka By Dan Marayin WakaBy Dan Siyasa Tv_08099631330

04/07/2025

Wakar (Amadu Yarda Ka maimaita)
Waka Bello MB_Coming Soon_in Dan Siyasa Tv 05/07/2025 Karfe 9:00 Na Dare

Sabuwar Wakar Hon. Nasiru Shehu (Bobo Nass) Waka Muham'd Bello MB_By Dan Siyasa Tv_08099631330
14/06/2025

Sabuwar Wakar Hon. Nasiru Shehu (Bobo Nass) Waka Muham'd Bello MB_By Dan Siyasa Tv_08099631330

10/06/2025

Sabuwar Wakar Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto
By Dan Marayan Waka Coming Soon
By Dan Siyasa Tv_08099631330

DAN SIYASA TV_SABUWAR WAKARMAI GIRMA GWAMNA TA SHEKARA 2 Coming Soon !!!
06/05/2025

DAN SIYASA TV_SABUWAR WAKAR
MAI GIRMA GWAMNA TA SHEKARA 2 Coming Soon !!!

Dan Siyasa Tv_YouTube ChannelSABUWAR WAKARMAI GIRMA GWAMNA TA SHEKARA 2 Coming Soon !!!

Dan Siyasa Tv_Youtube ChannelJAWABIN MAIGIRMA GWAMNA A LOKACIN BUDE MASALLACIN JUMU'A NA SARKIN MUSULMI HASSAN DAN MU'AZ...
03/05/2025

Dan Siyasa Tv_Youtube Channel

JAWABIN MAIGIRMA GWAMNA A LOKACIN BUDE MASALLACIN JUMU'A NA SARKIN MUSULMI HASSAN DAN MU'AZU:

MASALLACIN JUMU'A NA SARKIN MUSULMI HASSAN DAN MU'AZU DAKE UNGUWAR RUNJIN SAMBO A CIKIN GARIN SOKOTO.

Jigon Siyasar arewacin Najeriya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Shine ya bude Masallacin Juma'a Na Sarkin Musulmi Hassan Dan Mu'azu Dake Unguwar Runjin Sambo Dake Cikin Garin Sokoto:

Maigirma Mataimakin Gwamnan Jahar Sokoto H E. Idris Muhammad Gobir Tareda Jagoran Siyasar Arewacin Nigeria Sanata Dr Aliyu Magatakarda Wamakko Sun Jagoranci Bukin Bude Masallacin Juma'a Na Sarkin Musulmi Hassan Dan Mu'azu Dake Unguwar Runjin Sambo Dake Cikin Garin Sokoto, Wanda Gwamnatin Jahar Sokoto Ta Inganta Tareda Sabuntawa.

Mataimakin Gwamnan Ya Waƙilci Gwamnan Jahar Sokoto Wajjen Bukin Bude Masallacin,

Jagoran Siyasar Arewacin Nigeria Sanata Dr Aliyu Magatakarda Wamakko Muna rokon Allah Madaukakin sarki ya karama lafiya tare da nisan kwana mai yawa mai al'barka Al'barka wannan rana ta Jumu'a.

Sirajo Bello
Hungumawa
Sokoto
02/05/2025.

Dan Siyasa Tv_Youtube ChannelJAWABIN MAIGIRMA GWAMNA A LOKACIN BUDE MASALLACIN JUMU'A NA SARKIN MUSULMI HASSAN DAN MU'AZU:MASALLACIN JUMU'A NA SARKIN MUSULMI...

Jawabin mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu a Wurin Bukin Ranar Ma’aikata. Afarfajiyar Babban Filin Wasa mall...
01/05/2025

Jawabin mai Girma Gwamnan Jahar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu a Wurin Bukin Ranar Ma’aikata. Afarfajiyar Babban Filin Wasa mallakar jaha_By Dan Siyasa Tv

Dan Siyasa Tv_Youtube ChannelMAY DAY 2025Waton Ranar ma'aikata:Jawabin Maigirma Gwamnan jahar Sokoto Afarfajiyar Babban Filin Wasa mallakar jaha.Murnar zaga...

Wakar Khairu Na Gwamnan Kebbi Kauran Gwandu by Jabir Bado Autan Mawaka by Dan Siyasa Tv
26/04/2025

Wakar Khairu Na Gwamnan Kebbi Kauran Gwandu by Jabir Bado Autan Mawaka by Dan Siyasa Tv

Sabuwar WakarKhairu Na Gwamnan KebbiKauran GwanduJabir Bado Autan Mawakaby Dan Siyasa Tv_08099631330

ZAMU IYA KASHE KONAWA DOMIN KARA DAUKAKA ADDININ ALLAH A JAHAR SOKOTO:Shahararen Malamin Addinin Musulunci SHIEKH DAHIRU...
26/04/2025

ZAMU IYA KASHE KONAWA DOMIN KARA DAUKAKA ADDININ ALLAH A JAHAR SOKOTO:

Shahararen Malamin Addinin Musulunci SHIEKH DAHIRU USMAN BAUCHI ne ya buda Masallacin Jumu’a na Sheikh Isah Wasagu dake Unguwar Dambuwa Inda daya daga cikin Diyan Sheikh Usman Bauchi mai suna Sheikh Ahmad Jibirin Dahiru Usman Dauchi,
A Jawabin maigirma gwamnan Jahar Sokoto Dr. Ahmad Aliyu Fcna A buda Masallacin Jumu’a na Isah Wasagu dake harabar Makaranta Amirul Muminina dake Dambuwa,
Gwamna Ahmed Aliyu Yana cigaba da Inganta Masallatai tare da Sabunta wasu.
Cikin jawabin Maigirma Gwamna ya isar da sako zuwa da abokanin adawa na su zo ahada kai don cigaban jahar mu ta sakkwato.

Sirajo Bello
Hungumawa
Sokoto
26/04/2025.

Dan Siyasa Tv_Youtube ChannelZAMU IYA KASHE KONAWA DOMIN KARA DAUKAKA ADDININ ALLAH A JAHAR SOKOTO:Shahararen Malamin Addinin Musulunci SHIEKH DAHIRU USMAN B...

Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto Dr.Ahmed Aliyu Sokoto FCNA  Allah subhanahu wata'ala da ya sakama da mafificin alkhairin s...
26/04/2025

Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto Dr.Ahmed Aliyu Sokoto FCNA Allah subhanahu wata'ala da ya sakama da mafificin alkhairin sa al'farmar ma'aiki S.A.W.

Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto Dr.Ahmed Aliyu Sokoto FCNA Allah subhanahu wata'ala da ya sakama da mafificin alkhairin sa al'farmar ma'aiki S.A.W.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Siyasa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Dan Siyasa Tv:

Share