Umar abubakar labas

Umar abubakar labas I'm Umar abubakar labas Yabo local government sokoto State iwas born at labas in the year 1994 /01/01

02/03/2025

Yanzu an daure shedanu idan bakiga saurayinki Yazoo zance ba to karkice saboda Ramadan Basket ne Shima ya shiga hannu

18/02/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN 😭 Ashe kai tun bayan kisan dan ta'adda Halilu Sububu da sati biyu aka kameshi aka tsareshi A cikin wata Barrack dake Gusau kafin daga bisani ayi gaba dashi zuwa Abuja 😭.

Yanzu dai munada tabbacin wannan bawan Allah yananan tsare kuma a Abuja sannan ko danginsa ba'a taΙ“a bari sunyi magana dashiba Ballai susan halinda yake ciki.

Jama'a wallahi haΖ™in mune muyi kiranye tako wace hanya domin yasami yanci daga halinda yake ciki, idan kuma mukayi shiru bamu nuna damuwa ba to lallai bamu yimasa adalci ba domin saboda murayu cikin salama yashiga wannan halin 😭

Allah kamasa mafita ta alkhairi AMEEN THUMMA AMEEN.

Comr Sabiu Imam

03/12/2024

Alhamdulilah na sauka lafiya
πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

03/10/2024

Allah kazamo
Gatan
Mu

09/08/2024

ALHAMDULILAH
ALLAH FOR UR BLESSED

02/08/2024

Abubakar Labas Umar sent you a Snap on Snapchat!

15/06/2024

Gaskiyan shine dadin sallah bariki
Malam ba wani tela da zai cima kyalle🀣🀣🀣🀣🀣🀣 Yan arewa yaneπŸ™‹πŸ™‹πŸ™‹πŸ™‹

Allah yakarama lafiya da Nisan kwana baba
24/09/2023

Allah yakarama lafiya da Nisan kwana baba

22/09/2023

My Evening cartoon.
Inasu manyanmu a media kamarsu Datti Assalafiy Datti Assalafiy Rabiu Biyora Comr Abba Sani Pantami hadda BBC Hausa VOA Hausa Freedom Radio Nigeria lokaci yayi dazamu daga muryoyinmu a media gameda halinda yan uwanmu sukeciki Musamman Zamfara, Katsina da Sokoto. Mawaki guda akakashe wanda bawanda yakeda shairdar kisansa amma suntada hankalin gomnati har akara binciken gaggawa.

Koajiya saida aka kwashi yan makaranta a Zamfara amma tsit kakeji baruwanmu.

Wlh wlh idan mukayi shiru saisun maida arewa kufayi.

11/09/2023

Address

Labas
Sokoto
6181

Telephone

+2348061526181

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar abubakar labas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Umar abubakar labas:

Share