TIkau Emirate Media Team

Hawa lAfiya Sauka Lafiya Maina Aliyu da Maina Abubakar a Fadar Mai Martaba Mai Fika Emirate
23/03/2026

Hawa lAfiya Sauka Lafiya
Maina Aliyu da Maina Abubakar a Fadar Mai Martaba Mai Fika Emirate







Prince Aliyu bala talba and prince Abubakar Bala Talba at Fika Emirate  during horse durba for
22/03/2026

Prince Aliyu bala talba and prince Abubakar Bala Talba at Fika Emirate during horse durba for







21/03/2026
Barka da SallahDaga Fadar Mai Martaba Mai Tikau Barka da Sallah Taqabbalallahu Minna Wa Minkum Allah yakarbi Ibadunmu ya...
20/03/2026

Barka da Sallah

Daga Fadar Mai Martaba Mai Tikau

Barka da Sallah
Taqabbalallahu Minna Wa Minkum

Allah yakarbi Ibadunmu ya maimaita mana

DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN TIKAULaraba, 29th Ramadan, 1447AH - 18th March, 2026.MAI MARTABA MAI TIKAU, ALH. ABUBAKAR ...
18/03/2026

DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN TIKAU
Laraba, 29th Ramadan, 1447AH - 18th March, 2026.

MAI MARTABA MAI TIKAU, ALH. ABUBAKAR MUHAMMADU IBN GREMA II,

Masarautar Tikau, nayi muku barka da shan Ruwa, tare da gabatar da Jawabi dan gane da Ganin Watan Ƙaramar Sallah, Babu Labarin ganin Wata a yau Laraba, Za'a tashi da azumi Gobe Alhamis, dakuma Niyyar yin Sallah Jibi Juma’ah da yardan Allah.

Allah ya karɓi Ibadummu yasa muna daga cikin bayin da ake ‘yantawa a wannan wata mai Albarka, Ubangiji yasa ayi bukukuwan Sallah Lafiya Amin.


18/03/2026

Address

Behind Gashua Road Sabongari Nangere
Sabon Gari
622101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TIkau Emirate Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to TIkau Emirate Media Team:

Share