22/08/2024
wayar hannu tana matukar lalata tarbiyya a wannan zamanin, domun mafi yawancin gurbacewar tarbiyya daga gida take farawa sannan kuma ta hanyar waya.
a lokacin baya, yara basusan me ake nufi da waya ba shiyasa mafi yawanci idan ka raba yaranka da abokanan banza sannan ka sakashi a makaranta dakuma uwa uba binshi da addu'a, zakiga yaro yazama na kirki, akasin wannan lokacin da zakaga kana iya bakin kokarinka wajan yima yara tarbiyya amma tana lalacewa ta hnyar wayar hannun yaro baka saniba