Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state.

  • Home
  • Nigeria
  • Mubi
  • Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state.

Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state. πŸ‘‰Fadakar wa da ilmantar wa cikin Karatuttukan malamanu na Sunnah na gida da wajenπŸ‡³πŸ‡¬

05/04/2026

Karatun littafin siffatus Salah

01/04/2026
Yau za'a dawo da taratu insha Allah Laraba tsakanin Magrib da Isha
01/04/2026

Yau za'a dawo da taratu insha Allah Laraba tsakanin Magrib da Isha

Da yardar Allah an dawo da karatun Sifatus Salah za'a ci gaba kamar yadda aka saba ranar Lahadi bayan Magrib
01/04/2026

Da yardar Allah an dawo da karatun Sifatus Salah za'a ci gaba kamar yadda aka saba ranar Lahadi bayan Magrib

18/03/2026

Ziyarar Chif Iman Ammy Barracks Mubi Masjidu Qubah

Ya kawo ziyara na karshen Ramadan tafsir wanda
Malam Yusuf Abu khadija Almubawy ke gabatar wa
A Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state.
Allah ya saka da alheri 🀲

Gayyata! Gayyata!!  Gayyata!!!Muna farin cikin gayyatan daukacin Al'ummah zuwa wajen rufe tafsirin Alqur'ani mai girma. ...
16/03/2026

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

Muna farin cikin gayyatan daukacin Al'ummah zuwa wajen rufe tafsirin Alqur'ani mai girma.

wanda mlm Yusuf sulaiman Abukhadija Almubawee yake gabatarwa.

masjidu qubah unguwan dazala kusa da makarantan halibert Mubi Adamawa state.

Rana: Gobe talata
Lokaci 8:00pm

26/09/2025
18/04/2025

𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀𝐑 π†π€πˆπ˜π€π“π€π‘ π†π€π†π€π‘π”πŒπˆπ 𝐖𝐀'π€π™πˆ 𝐃𝐀 𝐋𝐄𝐂𝐓𝐔𝐑𝐄 𝐍𝐀 𝐃𝐀'𝐀𝐖𝐀 π™πŽππ„π’

A Madadin kungiyar Jibwis Mubi North branch, muna sanar da jama'a da kuma gaiyatar su zuwa wadannan wa'azin da aka shirya za'a gabatar kamar haka:

𝒁𝑢𝑡𝑬 𝑩. (Special Muhadhara)

* Yau Juma'a πŸπŸ–/πŸ’/πŸπŸŽπŸπŸ“
* A masallacin juma'a na 'yan itace (Shagari low cost
* Tsakanin mangariba zuwa isha'i

𝒁𝑢𝑡𝑬 𝑨
* Asabar πŸπŸ—/πŸ’/πŸπŸŽπŸπŸ“
* A masallacin juma'a na kofar Ardon Digil
* Tsakanin mangariba zuwa isha'i

𝒁𝑢𝑡𝑬 π‘ͺ
* Asabar πŸπŸ—/πŸ’/πŸπŸŽπŸπŸ“
* A Masallacin Kofar Maksha, anguwan Gashaga Lamurde.
* Tsakanin magariba zuwa isha'i

𝒁𝑢𝑡𝑬 𝑫
* Lahadi 20/4/2025
* wuro patuji primary school.
* Tsakanin mangariba zuwa isha'i.

𝐀π₯π₯𝐚𝐑 𝐘𝐚 π›πšππš 𝐒𝐀𝐨𝐧 𝐑𝐚π₯𝐚𝐫𝐭𝐚 𝐚 𝐀𝐚𝐧 𝐀𝐚𝐫𝐒.

Sanarwa:
Muhammad Chubado Mubi
(Kakakin komitin da'awa)

✍️ᴊΙͺΚ™α΄‘Ιͺꜱ κœ±α΄α΄„Ιͺα΄€ΚŸ ᴍᴇᴅΙͺα΄€ α΄α΄œΚ™Ιͺ

02/03/2025

Ku kasance damu a gobe insha Allahu domin kallo da sauraron Ramadan tafsir na 1446/2025 daga Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state. Ga pages da kuma TikTok account da za'a bibiyemu

Address

Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidu Qubah dazala Haliberth Jibwis Mubi North Adamawa state. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share