Dauratush Shu'ara'i Maje

Dauratush Shu'ara'i Maje Haqiqa An Azurce ni da Qaunar Sayyidil Kauni Na gode maka rabbani da ka Sanya ni Masoyinsa ne Mawakan fiyayyen halitta Annabi Muh'd s.a.w. Na gari Daguru da Maje

SANARWA TAREDA GAYYATAR YAN UWA MASOYA ALLAH DA MANZONSA SALLALAHU ALAIHI WA ÃLIHI WASALLAM GABA DAYA   ALLAH YA BADA IK...
23/02/2026

SANARWA TAREDA GAYYATAR YAN UWA MASOYA ALLAH DA MANZONSA SALLALAHU ALAIHI WA ÃLIHI WASALLAM GABA DAYA
ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMEEEN


Inyassiyah
Dauratush Shu'ara'i Maje
Mai Nasutu Muradi
Asimatul Faidhah page
Voice Of Asimatul Faidha Attijjaniyya Kano Nigeria

❤️‍🩹💗╭──༺♡༻──╮❤️‍🩹💗{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}❤️...
23/02/2026

❤️‍🩹💗╭──༺♡༻──╮❤️‍🩹💗
{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}

{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}

{Sallallahu Alaihi Wa Sallam❤️‍🩹}

❤️‍🩹💗╰──༺♡༻──╯❤️‍🩹💗

21/02/2026

This is for you my luv ����

21/02/2026

21/02/2026
21/02/2026

Falalar Sallar Tarawee
(Sallar Asham)
👇
👇

TUNATARWAR RAMADAN: Rana Ta Hudu (4)AZUMI GARKUWA NEManzon Allah ﷺ yana cewa:"Duk wani aikin dan Adam na shi ne, ban da ...
21/02/2026

TUNATARWAR RAMADAN: Rana Ta Hudu (4)

AZUMI GARKUWA NE

Manzon Allah ﷺ yana cewa:

"Duk wani aikin dan Adam na shi ne, ban da azumi, domin shi nawa ne, kuma ni ne nake sakawa a kansa Azumi garkuwa ne. Idan ranar azumin dayanku ta kasance, kada ya yi zancen batsa, kada ya aikata fasikanci, kada ya yi wauta. Idan wani ya zage shi ko ya doke shi, sai ya ce: 'Ni mai azumi ne.'

Daga Abu Huraira (RA)

Ayi Sharing Domin Al'umma Su Amfana


Big shout out to my newest top fans! Nuramaikyaluwa Masama, Bappa Sai Annabi Saw, M Sani Abdullahi, Musa Isa Mustapha Mu...
21/02/2026

Big shout out to my newest top fans! Nuramaikyaluwa Masama, Bappa Sai Annabi Saw, M Sani Abdullahi, Musa Isa Mustapha Musa, Baba Usman, Ali Yu Abubakar Cahe, Ingeenia Faruq, Al Ameen Abdullahi, Barhama Ahmad Almuwwy, Muktar Muktar, Jaafar Tukur, Hassan Cheargee, Oc De Gentle, Muhammad Umar Guruntum, Abask Narasulu, Bidemi Onaolapo

21/02/2026

Addu'ar samun soyayya ta gaskiya na mata da maza
👇

DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni sun ce gwarzon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na duniya ɗan ƙasar Portugal wanda yake taka leda a ƙungiy...
20/02/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni sun ce gwarzon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na duniya ɗan ƙasar Portugal wanda yake taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Alnassr da ke ƙasar Saudiyya Cristiano Ronaldo ya ɗauki azumi tare da musulmai domin yana son ya ji yadda musulmai ke ji a yayin azumtar Ramadan.

Wane irin fata za ku yi masa?

20/02/2026

FALALAR LA'ILAHA ILLALLAHU
DAGA BAKIN SHEHU MUHAMMADUL KABEERU BIN SHEIKH UMAR ZANGO R.T.A.

20/02/2026

Falalar karanta LA'ILAHA ILLALLAHU

Address

Unguwar Daji Minna, Niger State
Minna

Telephone

+2347037874788

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dauratush Shu'ara'i Maje posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Dauratush Shu'ara'i Maje:

Share