Aisha abubaka

Aisha abubaka 776k followers

12/02/2026
Bayanai sun ce jami'an tsaro a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja sun ƙwace takardar tafiye-tafiyen tsohon g...
12/02/2026

Bayanai sun ce jami'an tsaro a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja sun ƙwace takardar tafiye-tafiyen tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i, jim kaɗan bayan saukar sa a Najeriya daga ƙasar Masar.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4647KsM

INEC Chairman Bamu yadda dashi ba wanda yake tare damu ya rubuta must go
11/02/2026

INEC Chairman Bamu yadda dashi ba wanda yake tare damu ya rubuta must go

Ƴan majalisar wakilan Amurka sun gabatar da wani ƙuduri a zauren majalisar wanda ya ƙunshi rahoto kan kwamitin bincike g...
11/02/2026

Ƴan majalisar wakilan Amurka sun gabatar da wani ƙuduri a zauren majalisar wanda ya ƙunshi rahoto kan kwamitin bincike game da zargin cin zarafin kiristoci da cusguna musu a Najeriya.

Ƙarin bayani - https://t.me/XM_TRADINGACADEM

Ya Allah kabawa wannan bawa naka lafiya sabida shugaban mu annabi muhammad SAW
11/02/2026

Ya Allah kabawa wannan bawa naka lafiya sabida shugaban mu annabi muhammad SAW

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥
11/02/2026

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥

Address

Kano Street 1007
Kura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha abubaka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Aisha abubaka:

Share