17/09/2023
ALLAHÙ AKBAR: Ní Mutum Nè Kamar Kòwa, Bani Da Bambancí Da Talaka Ko Mai Kudi, Cuta Kuma Daga Allah Take, Shi Ke Kashewa Kuma Shi Ke Rayawa, Zan Iya Mutùwa Kuma Zan Iya Rayuwa, Zan Iya Mutuwa Yau, Zan Iya Mutùwa Gobe.
Zan Iya Mùtuwa Mako Mai Zuwa, Zan Iya Mutùwa Wata Mai Zuwa Ko Shekara Mai Zùwa, Kuma Watakila Zan Iya Rayuwa Har Tsawon Shekaru 90 Allah Ne Kadaí Masani.
- Inji Marigayi Umar Musa Yar’adua.
Allah Ya Jikan Sa Da Rahama…..