21/01/2021
INJI DR MUSTAPHA INUWA
Nayi Kantoman Riko na karamar Hukumar Dan-musa LGA, Lokacin Mulkin Ummaru Musa Yar'adua tarihi Yana Nan ba'a taba samun Wanda yayi abinda nayi ba a Dan-musa LGA.
Nayi (GM) General Manager na KTSTA, Katsina State transport Authority inda nabar tarihi Mai tsawo a wancen lokacin the records are there.
Nayi Commissioner ilimi Wanda tarihin jahar katsina ba'asake yin irinshi ba, tarihi yana nan a rubuce.
Nayi Shugaban adawa na jamiyyah APC lokacin PDP tana mulki Wanda wasu har suka rinka dauka ni mahaukacine sabida itada kashe kudi da zuba kudi akan adawa sabida karfin Mulkin Shema, "Yau gashi kowa Yana cikin APC".
Sau biyu Ina Sakataren Gwamnati jahar katsina Yanzun Haka nine Sakataren Gwamnati jahar katsina karkashin Mulkin maigirma Gwamna jahar katsina Rt, Hon Aminu Bello Masari.
Duk wayanan mukaman danarike tin daga 1999, komai abude yake duk Mai tantama akai kowani abu duk a jahar katsina nai komai. kowa yasan kokarinda Nayi. Don Haka Bakada Wanda zai iya Hana Dr Mustapha Inuwa Zama abinda Allah yasoshi dayazamo yanzun,yau KO gobe Duka ta Allah ce
Amb Abdulrahaman Haruna Danja
21/01/2021 GMT 7:20