Musha dariya

Musha dariya MUN BUDE WANNAN PAGE DIN NE DOMIN MU RINKA NISHA DANTAR DA JUNAN MU DAKUMA YIMA JUNAN MU NASIHA😍✍️

07/08/2026

ANKON SLIPPERS οΏ½οΏ½οΏ½οΏ½

07/08/2026

BUSINESS MAN πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜‚πŸ€£

28/07/2026

Kada ka taΙ“a dukan mΓ₯tΓ’rΜƒka. Kawai ka ba ta jΓ£bΓΊn kuΙ—i taje kasuwa acan zasu zΓ’nΓ© mΓ’ka ita.πŸ˜‚πŸ€·β€β™‚οΈ

Abin sadaqar na yafe.πŸšΆβ€β™‚οΈ

18/07/2026

Abinda nafahita anan shine Yanzu Da Ka Zauna Bakada Sana’a Gwanda Ko Malamin Zaure Ka Zama Ko Ba Komai Zakaci Kudin Mata
πŸ₯±πŸ₯±πŸ₯±

Ya saka wanna a gaba, kuma yana fadin ya rasa dalilin da ya sa mutane basa son cin Tuwo. Na ce masa, Kai kana son ci ne....
16/07/2026

Ya saka wanna a gaba, kuma yana fadin ya rasa dalilin da ya sa mutane basa son cin Tuwo.
Na ce masa, Kai kana son ci ne.

Ya ce ai ga zahiri nan ma inna gani.

Na ce masa, ai ban ga Tuwo a nan ba.

Dan Allah jama'a ku Kun fa Tuwo a gurin nan?

15/07/2026

SHAWARA KYAUTA πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜‚πŸ€£

14/07/2026

AMUTU ABARMAKA ISLAMIYYA GUDA DAYA YAFI AMUTU ABARMAKA GIDAN MAI GUDA 4

08/07/2026

Mutum 20 su Ajemin Account Number Dinsu in Kalla πŸ€§πŸ’”

06/07/2026

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

04/07/2026

Matarsa ta sayi fili shi kuma yayi Gini a filin, yanzu kuma auren ya rabu waye ya kamata yabar Gidan?πŸ€”

Address

Rahamawa
Katsina
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musha dariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Musha dariya:

Shortcuts

Share

Category