19/05/2020
[5/19, 7:45 AM] +234 818 374 3895: *KA YARDA DA DU WANDA YAKE KAUNARKAππΌ*
*BARKA DA SAFIYA, RAMDHAN MUBARAKHππΌππΌππΌ*
Labaran Safiyar Talata 19/05/2020CE - 26/0/1441AH. Cikakkun labaran
An samu sabbin mutane 216 sun kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 6,175.
Coronavirus: Gwamna Ganduje na jihar Kano ya bayar da izinin gudanar da sallar Jumma'a da na Idi a jihar.
Gwamnatin jihar Yobe ta sanya dokar hana zirga-zirga ba dare ba rana a karamar hukumar Lamurde sakamakon rikicin kabilanci a yankin.
Covid-19: Gwamnatin jihar Lagos ta bayar da umurnin bude Masallatai da Coci-coci a jihar.
Sarki Musulmi ya umurci musulman Najeriya, su fara duba watan Shawwal daga ranar Jumma'a mai zuwa.
Kungiyar ASUU ta yi korafin akwai Malaman jami'o'i 7 da har yanzu ba a biya su albashinsu ba.
Gwamnatin jihar Yobe ta ce za a yi sallar Idi a jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa bama-baman sun fashe a kauyen Konduga, a jiya Litini da daddare.
An gaza samun fahimta tsakanin Amurka da kamfanin Huawei.
Kasashen China da Koriya ta Kudu za su tara wa hukumar WHO miliyoyin daloli.
Ambaliyar ruwa ta raba mutum 400,000 da muhallansu a Somaliya, in ji majalisar dinkin duniya.
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce cutar Coronavirus ta kashe sama da mutane dubu 315 a duniya.
[5/19, 8:31 AM] +234 818 374 3895: *LABARAI A TAKAICE*
*SHUGABAN JIBWIS SHEIKH ABDULLAHI BALA LAU, YA NUNA DAMUWARSA KAN HARIN DA 'YAN BINDIGA S**A KAI KAN HAUSAWA A GARIN TINGNO, JIHAR ADAMAWA*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*Shugaban Kungiyar IZALA Sheikh (DR) Abdullahi Bala Lau, ya nuna damuwar sa kan harin da 'yan bindiga na kabilar Chobo s**a kaiwa Hausawa a garin Tingno na jihar Adamawa, bayan wani rikici ya da ya barke tsakanin su.*
*Sheikh Bala Lau ya bayyana hakan ne a yayin hira da ' yan jaridu a gidan sa dake Yola. Daga cikin wadanda aka kashe a rikicin har da limamin masallaci, inda aka kone wuraren ibadu (masallatai) a yankin. Sheikh yace wajibi ne gwamnati tayi bincike mai zurfi