06/04/2024
wata tsohuwa 👩🏿🦳ce suna tafiya amota🚌 saitace da direba dan allah idan anxo kaduna kaimin magana☺ sai tsohuwa tai bacci 🧖🏿♀batafarkaba saida,akaje lagos saitace direba anxo kadunan sai yace ai mun wuce yanzu muna lagos sai fasinjan motar s**ai caa akan direba wai bai kyautaba saboda tagayamai sai direba yajuyo s**a dawo kaduna sai tsohuwa ta zuge jakarta ta ballo magani💊tasha tace alahamdulillahi😆 direba acigabada tafiya dama danane yace idan anzo kaduna nasha magani💊💊idan kaine direban yazakayi😂😂😂