ANA TARE

ANA TARE scrap metal and carpenter metal

🚨 Liverpool sun zaɓi Rodrygo a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan da za su iya maye gurbin Luis Díaz a kulob ɗin, in ji...
23/07/2025

🚨 Liverpool sun zaɓi Rodrygo a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan da za su iya maye gurbin Luis Díaz a kulob ɗin, in ji Florian Plettenberg 😮‍💨🔥

Jaridar AS ta ƙara da cewa Real Madrid na shirin ganawa da ɗan wasan nan ba da jimawa ba don tattauna makomarsa 👀

— Onefootball

🚨 𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨-𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨: Real Madrid na ƙara nuna kwadayin sayen William Saliba, kuma ɗan wasan shima ya shirya yin ƙoƙari ta fusk...
23/07/2025

🚨 𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨-𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨: Real Madrid na ƙara nuna kwadayin sayen William Saliba, kuma ɗan wasan shima ya shirya yin ƙoƙari ta fuskar kuɗi don samun damar komawa Real Madrid!

22/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Malam Isma'il Idris, Nura Suleman

🚨 Xabi Alonso ya bayyana wa Brahím Díaz cewa har yanzu ba zai samu gurbi a cikin 11 na farko na Real Madrid ba.—
22/07/2025

🚨 Xabi Alonso ya bayyana wa Brahím Díaz cewa har yanzu ba zai samu gurbi a cikin 11 na farko na Real Madrid ba.

🤔🤔🤔
20/07/2025

🤔🤔🤔

20/07/2025

😭😭😭

Tinibu
19/07/2025

Tinibu

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANA TARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category