Hausa Entertainment TV

Hausa Entertainment TV Fun for Arewa people

15/09/2021

Gaisuwa daga garin Maiduguri 😍😍😍

15/07/2020

When girls are all alone 🤔

14/05/2020

Mata sun koka a Kano aure yana ta mutuwa, saboda duk man bleaching dinsu ya kare gwamnati naki bude kasuwar sabon gari😂😂😂

12/04/2020

Salam, Barkarmu da safiya ya kake/ki gudanar da kwanakin karshen makonka/ki a wannan lokaci na corona virus?

Comment
Like, and
Share 🙏

13/12/2018

...

AISHA BUHARI SET TO PACK OUT OF A*O ROCK Nigeria’s first Lady Aisha Buhari is reportedly set to pack out of the villa ov...
12/12/2018

AISHA BUHARI SET TO PACK OUT OF A*O ROCK

Nigeria’s first Lady Aisha Buhari is reportedly set to pack out of the villa over unsatisfactory conduct by the Cabal, sources claim.
A reporter who spoke under the condition of anonymity claims the first Lady is finding it difficult to have her way round the villa.
It is alleged that Aisha was banned from campaigning for the re-election of her husband President Muhammadu Buhari over what sources say is her conflicting statements toward the campaigns of the All Progressives Congress, APC. “Do you know Aisha has no input in the Presidents electioneering campaigns? Aisha has been sidelined and to this end set to leave the Villa for the cabal to have a field day”,The source said.

Mrs. Aisha Buhari as we all know is the elegant and beautiful wife of the current president of Nigeria, Muhammadu Buhari. Below are some facts you may not know about her:

1. Aisha Buhari was born on 17th of February 1971

2. In february 1989, She got married to Muhammadu Buhari, who had five children from a previous Marriage to Safinatu Yusuf.

3. Aisha have five children with muhammadu buhari and one grandchild.

4. Aisha is a Cosmetologist and Beauty therapist.

5. Aisha holds a Bachelor of Arts degree in Public Administration from Ahmadu Bello University(ABU), and a master’s degree in International Affairs and Strategic Studies from the Nigerian Defence Academy (NDA), Kaduna.

6. Aisha is currently undertaking a Counselling Course on Co-Dependency in the United Kingdom.

7. For years, Mrs. Aisha Buhari has run a successful business as the Founder/Managing Director of Hanzy Spa and Principal of Hanzy Beauty Institute, a Beauty salon in Kaduna and Abuja. Which she recently closed following the emergence of her husband, Buhari as President of Nigeria.

8. Mrs. Aisha Buhari is a women’s right activist and child right Advocate.
She is one of the Nigerians who criticized child marriage and homosexuality.

DAN SHEKARA 70 YA ANGWANCE DA ‘YAR SHEKARA 15Magidanci a garin Lapai da ke jihar Neja, Yakubu Chanji, ya auri budurwa ‘y...
12/12/2018

DAN SHEKARA 70 YA ANGWANCE DA ‘YAR SHEKARA 15

Magidanci a garin Lapai da ke jihar Neja, Yakubu Chanji, ya auri budurwa ‘yar shekara 15.
Jaridar DAILY NIGERIAN sun ruwaito cewa, ana kiransa Chanji ne sakamakon auri-saki da ya ke yi. Wani ya ce a iya sani na yayi aure kusan sha biyu wasu sun ce ashirin, shi dai ba ya zama da mace sai guda hudu, yana sakin wata zai karo wata.

Ko menene raayinku game da auri saki??

12/12/2018

Wadannan Fulanin wane gari ne? Zikirin Fulani

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan yayin da yake Saka Hannun sa A Takardar Yarjejeniya da aka Kulla a Karkashin Kwamit...
12/12/2018

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan yayin da yake Saka Hannun sa A Takardar Yarjejeniya da aka Kulla a Karkashin Kwamitin Koli Na Amincewa Domin Gudanar da Sahihin Zabe tare da kuma Yarda Da Sakamakon Zaben da za'a yi ba tare da tayar da Rikici ba.

A Yayin Zaman Kwamitin kolin da aka yi wanda Janaral Abdulsalami Abubakar yake Jagoranta Ya Samu Halartar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Sa'ad Abubakar III, Hamshakin Dan Kasuwa Alhaji Aliko Dangote, Shugaban Jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole, Manyan Malam Addinin Kirista da Sauran Manyan Mukarabban Gwamnati. An Gudanar da shi ne da Yammacin Wannan Rana ta Talata 11-12-2018 a Shalkwatar Hukumar ICC ta kasa da ke Birnin Tarayya Abuja.

With heavy hearts, we mourn thd loss of SP. Ibrahim Danladi, former ADC and CSO to Governor Nasir Ahmad El-Rufai.SP Ibra...
12/12/2018

With heavy hearts, we mourn thd loss of SP. Ibrahim Danladi, former ADC and CSO to Governor Nasir Ahmad
El-Rufai.
SP Ibrahim Danladi, a loyal and dedicated Police Officer has worked with Malam Nasir Ahmad El-Rufai since 2003 when Mal. El-Rufai was Minister of FCT.
Ibrahim Danladi died in a hospital in London. He is survived by his wife and children.
May the Almighty God rest his soul and comfort everyone mourning.
He was a fine gentleman and will be sorely missed.
Allah yaji kansa ya gafarta masa

11/12/2018

Asha Dariya ll Dan Fulani da Customer Care din Airtel ll

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Entertainment TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Hausa Entertainment TV:

Share