Jaridar Arewa

Jaridar Arewa Kawo muku labarai da dumi duminsu

20/03/2026

Sakon Barka da Sallah 🌙✨
Dan Amana Adamawa, Alhaji Umaru Ballo,

na taya al’ummar Musulmi murnar wannan karamar Sallah ta Eid-el-Fitr 2026 (20 ga Maris), tare da mika sakon gaisuwa na musamman ga:
Mai girma Gomna Ahmadu Umaru Fintiri, da
Mai Martaba Barkindo Aliyu Mustapha.

Allah Ya sanya wannan lokaci mai albarka ya zo da zaman lafiya, hadin kai, da cigaba ga Jihar Adamawa da kasa baki daya.
Barka da Sallah! Allah ya maimaita mana cikin alheri.

19/01/2026

Big shout out to my newest top fans! Tasiu Yarima, Zainab Iliyasu Zainab Iliyasu, Naziru Abdullahi, Fatima Abdllahi, Abdullahi Sabitu Abdullahi Sabitu, Murtala Sulaiman

12/01/2026

Yace inkaji zasuyi taro toh Aurar raki zasu mutu a ranar. Hon. Naziru Figo daga jihar Adamawa

23/12/2025

Address

Kano

Telephone

+2348026924052

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share