23/03/2025
DUNIYA JUYI-JUYI.
Kaf Kannywood a lokacin da take zamaninta babu wanda ya hau irin motocin data hau daga Mazan har Matan.
An ce har Motar 200M ta hau a lokacin da kudinma suke da daraja, amma yanzu rayuwa ta sa an mance da ita ta koma abar tausayi.🥹
Ko zaku iya tuna sunanta kuwa???