Hausa Print

Hausa Print Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Print, Kano.

MUNA KAWO MUKU HOTO MASU MAGANA IDAN KUKA ZURFAFA TUNANINKU.

- Memes
- Gulma
- Labarai
- Rahotanni
- Tarihi
- Siyasa
- Abin al'ajabi
- Kasuwancin

Content creator, music composer, video editor, professional journalist.cio @ Abbky Mountain Stone Crafts.

Hhhmmm hhhmmm πŸ€”πŸ€”πŸ€”
24/02/2026

Hhhmmm hhhmmm πŸ€”πŸ€”πŸ€”

Bara Muga masu basira da hangen nesa πŸ€”πŸ€”FaΙ—i gaskiya Hausa Print
24/02/2026

Bara Muga masu basira da hangen nesa πŸ€”πŸ€”

FaΙ—i gaskiya Hausa Print

24/02/2026

Bissimillah 🀲🀲

02/01/2026

Wai ni kaΙ—ai ce Mijina yake takurawa kullum sai yayi πŸ’ƒπŸ’ƒ

31/12/2025
31/12/2025

Wai ni kaΙ—ai ce idan mijina yana yimin faΙ—a nake masa fito πŸ’ƒπŸ’ƒ

Mutanen nan fa suna cikin Alkhairi dumu dumu πŸ€”πŸ€”πŸ€”Wallahi duk lokacin da naga video wadannan yaran sainayta mamaki Ina tam...
30/12/2025

Mutanen nan fa suna cikin Alkhairi dumu dumu πŸ€”πŸ€”πŸ€”

Wallahi duk lokacin da naga video wadannan yaran sainayta mamaki Ina tambayan kaina

Wai basuda iyayene?
Wai basuda yan uwa ne?
Wai basuda masu fada masu gaskiya ne?
Wai basajin tsoron Allah ne?

Har yanzun na Gaza samun wadannan amsan wallahi Amma Abun da mamaki kaga mutum bahaushe Kuma musulmi Yana iskanci da fasadi a social media ba tsoro ba kunya.

30/12/2025

Kada kabari ka mutu da wure.😲😲😲

28/12/2025

FaΙ—i kalma Ι—aya tak

Allah yasa dai wannan angon abin Debo ruwan sa yanada tsaho domin wlh an kira ruwaπŸ€”πŸ€” domin wannan rijiyar tanada tsayi. ...
28/12/2025

Allah yasa dai wannan angon abin Debo ruwan sa yanada tsaho domin wlh an kira ruwaπŸ€”πŸ€” domin wannan rijiyar tanada tsayi. Da fatan saΖ™o yaje inda aka tura shi πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Bara muga Masu basira πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
28/12/2025

Bara muga Masu basira πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Mata ana Magana πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
28/12/2025

Mata ana Magana πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Print posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Hausa Print:

Share