16/07/2026
Yau an tashi da tsatsafar ruwan sama a tsanyawa ba dena ba har karfe 12pm
Amma duk da haka Hon Aliyu Sa'ad Haske yayi sammako domin samun jana'izar marigayi mai unguwa wanda ƴan bindiga s**a hallaka jiya a karamar hukumar Tsanyawa
Muna addu'ar Allah ya kawo kashen wannan ta'addanci shi kuma Allah ya gafarta masa yasa mutuwa ta zama hutu a gare shi
✍️ Jan Biro X haidar tyw