Jan Biro

Jan Biro Jan biro maganin daƙiƙin yaro national youth organization

Mu dai munga kwali amma bamu ga waya ba 😹😹
09/06/2026

Mu dai munga kwali amma bamu ga waya ba 😹😹

Hehehe babu 😹😹
09/06/2026

Hehehe babu 😹😹

Kawo mana mutum 15

Da Engr Sani Bala yasamawa scholarship Na cigaba Da karatun gaba da secondary a Tsanyawa ?

Matashi na matasan Tsanyawa da ghari Hon Aliyu Sa'ad Haske Allah ya baka nasara
31/05/2026

Matashi na matasan Tsanyawa da ghari Hon Aliyu Sa'ad Haske Allah ya baka nasara

Muna yi masa fatan nasara kuma muna kira ga al'ummar Tsanyawa da kewaye da su zaɓi jam'iyyar NDC Saboda wlh ya k**ata mu...
26/05/2026

Muna yi masa fatan nasara kuma muna kira ga al'ummar Tsanyawa da kewaye da su zaɓi jam'iyyar NDC

Saboda wlh ya k**ata mu canza APC sunan ta ko daɗin faɗa babu Babu alkhairi a jam'iyyar APC totally is manipulation politics.

Saboda wlh azabtar da al'umma a jinin duk wanda yake cikin jam'iyyar APC ne

Saboda haka ga tafiya jagora madugu Dr Rabiu Musa Kwankwaso mai NDC dan Allah Tsanyawa muyi karatun ta natsu mu zaɓi NDC

✍️✍️ Jan Biro

24/05/2026

Saboda comedy akan kwarfe Engr sani bala ɗan biri da abin tsiya 😹😹😹😹😹

24/05/2026

Tsanyawa Reporters Hira tare Hon Hafizu Idris Tsanyawa akan abin alkhairin sabon ɗan takara Hon musbahu Jibrin ƴanganau yake yi tun kafin ya shigo siyasa

Wai dan muna cewa wannan sabuwar ƴar takarar ƴar dabah ce 😹 shine wasu suke cewa ba dai-dai bane ɗan Allah ku kalli baki...
23/05/2026

Wai dan muna cewa wannan sabuwar ƴar takarar ƴar dabah ce 😹 shine wasu suke cewa ba dai-dai bane ɗan Allah ku kalli bakin ta dana suwa yayi k**a kuma munga bakin ta yayi baƙi 😹😹😹

✍️✍️ Jan Biro

23/05/2026

Muna kira ga matasan ƙaramar hukumar Tsanyawa da kada su bari wannan kamfanin na MDR ya tafi bai gama gyara duk inda ya lalace ba

Shekara daya kenan da lalata wutar nefa amma har yanzu basu gyara ba ga aikin nasu duk babu inganci

Muna kira ga shugaban aikin gaba ɗaya mai girma governor abba Kabir Yusif daya duba wannan ha'incin da kamfanin MDR yake yi a aikin titin 5 kilomita na karamar hukumar tsanyawa

Dan Allah ayi share

✍️✍️✍️ Tsanyawa Reporters

23/05/2026

Sanarwa!! sanarwa!! sanarwa!!

Yau 23/05/2026 Muna gayyatar kowa da kowa gyaran maƙabartu a garin Tsanyawa ga wanda Allah ya bawa ikon

Address

Kano

Telephone

+2347030638862

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jan Biro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share