05/02/2025
$Paws Tunda Zaizo Akan Solana blockchain mafi yawancin Token Akan Solana suna zuwa ne da 1 billion Total supplay to idan Paws ko 10 Billions yazo za asamu Alkhairi mussman idan zai shiga manyan Exchangers da suke TOp a Yanzu
CIKIN biyun nan insha Allah Daya zai Faru kuma Abunda ya Banbanta Solana da sauran Chain din Shine Antoly da kansa yana Yawan reposting na kananan Project idan yayi ma Paws wannan Soldrity din muna Cikin Alkhairi da iznin Allah.