Nishadi Hausa

Nishadi Hausa Wannan shapin mai Suna "Nishadi Hausa", ansamar dashine domin Nisha dantar wa.

Daga wannan shafin zakuringa samun labaran Nishadi das**a Shapi FINA FINAI dakuma labaran WASANNI musamman Na Cikin Gida.

Hotunan Biki Jarumin Finafinan Hausa Dadi Hikima Abale Kenan.
28/01/2023

Hotunan Biki Jarumin Finafinan Hausa Dadi Hikima Abale Kenan.

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.Sadik ya ce, tarbiyya tun...
09/01/2023

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.
Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda haka shi ba tarbiyya ya zo koyarwa ba kuɗi yazo nema.
Jarumin ya kuma jaddada maganar da ya yi a watan da ya gabata ta cewa, yana fatan ya mutu yana film, yana mai cewa, ko kaɗan bai yi nadamar faɗin hakan ba.

Meye ra'ayinku a kai?

Mome Gombe,  Ta Lashe   AWARDS 🙏  FOLLOW 👉  .ng
31/12/2022

Mome Gombe, Ta Lashe AWARDS 🙏

FOLLOW 👉 .ng

Bikin Rufe Gasar cin Kofin Duniya 2022 kenan, wanka ke gudana a Kasar Qatar.Mawakin Najeriya Davido na daya daga cikin w...
18/12/2022

Bikin Rufe Gasar cin Kofin Duniya 2022 kenan, wanka ke gudana a Kasar Qatar.

Mawakin Najeriya Davido na daya daga cikin wadanda s**a Nishadar a kurin.

18/12/2022
Bikin Rufe Gasar cin Kofin Duniya 2022 kenan, daku wasan Karshe, kai tsaye daga Qatar.
18/12/2022

Bikin Rufe Gasar cin Kofin Duniya 2022 kenan, daku wasan Karshe, kai tsaye daga Qatar.

A Hirar ta da DW Hausa Ayau, Jaruma Hadiza Gabon ta ce ana damunta da ta yi aure duk da cewa ita tana son yi.
16/12/2022

A Hirar ta da DW Hausa Ayau,

Jaruma Hadiza Gabon ta ce ana damunta da ta yi aure duk da cewa ita tana son yi.

13/12/2022
  Fitaccen mai gabatar da shirye-shirye sannan kuma wanda ya kware a wajen shirya fina-finai wanda ya samu lambobin yabo...
14/02/2022



Fitaccen mai gabatar da shirye-shirye sannan kuma wanda ya kware a wajen shirya fina-finai wanda ya samu lambobin yabo daban-daban, ABOKI, ya ce, za’a fara haska sabon shirin fim dinsa mai suna Mai Martaba a gidajen Kallo daga ranar 10 ga watan Yuni na wannan shekara.

Aboki ya bayyana hakane yayin wani taron manema labarai da aka shirya a nan Kano domin sanar da fara daukar fim din, yana mai cewa za’a haska film din a fadin gidajen cinema dake kasar nan, kuma ana sa ran zai fito a fitacciyar manhajar nan ta Netflix wadda ta kasance dandalin haska fina finai ta duniya.
Da yake zantawa da manema labarai, Aboki ya bayyana cewa fim din wanda za’a haska a garin Daura zai yi nuni da rin salon a al’adun Hausawa da kuma sarauta.

Ya kuma bayyana cewa kashi 99.9 na wadanda suke cikin film din sabbi ne, wanda hakan zai kara inganta fannin musamman a arewacin kasar nan, tare da sauyawa daga kan tunanin da ake masu na shiga aiyukan ta’adanci da fashin daji da kuma yin garkuwa da mutane.

Mai Martaba wani shiri ne na wasan kwaikwayo na KasarJallaba, wanda ake ci gaba da gabatar dashi a gidan Rediyon Arewa, wanda ke ba da labarin wata tsohuwar masarauta da ta taba samun bunkasuwar ciniki a tsakanin kasashen yankin Sahara, sai dai kuma bata yi wani karko ba,a sakamakon rikicin karbar mulki a tsakanin tsatson Agadashawa masu rike da madafun iko , wanda ya kai ga rushewar daular.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nishadi Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Nishadi Hausa:

Share