09/08/2024
GOBE JUMA'A ZA'A FARA ALQUNUT GA AZZALIMAN NIGERIA AKAN ALLAH YAYI MANA MAGANINSU, YA KUMA KAWO MANA SAUQIN RAYUWA.
👇👇👇👇
🤲______________🤲
Day One
Friday 09/08/2024
Salatin Annabi Guda (1000). 📿
🤲______________🤲
Day Two
Saturday 10/08/2024
Karatun Alqur'ani 📖 Anaso Ayi Sauka (Million Daya) Don Haka Ko'ina Kuke Zaku Iyayi, Da Niyar Allah Ya Kawo Sauqin Rayuwa A Nigeria,.
🤲________________🤲
Day Three
Sunday 11/08/2024
Hailala📿
Istigafari Babu Adadi 📿
🤲_________________🤲
Day Four
Monday 12/08/2024
Azumi Gamai Iko Da Niyar Allah Ya Kawo Mana Sauqin Rayuwa A Nigeria 🇳🇬.
Ya Kuma Karya Duk Wani Azzalimi Da Kuma Mai Niyar Zaluntar Talakawa.
🤲________________🤲
Allah Ya Amsa Mana Addu'armu Alfarmar Annabi Muhammadu 🤲
A Tura Wannan Sakon Ko'ina Domin Jama'a Sugani.
08/08/2024.
Write By
Comrade👌.