21/11/2025
📌 Wata Shida Season 2 Episode 7 Ta Fito!
A wannan sabon episode ɗin, Zarah da Dahiru suna cigaba da fuskantar rikice-rikicen auren da aka tura su ciki ba tare da yardarsu ba.
Amma sabon hatsaniya ta taso daga wani bangare dabam wanda ya nuna jarumta, tsoro, da yadda mutum zai iya kare kansa idan ya shiga matsala.
Wannan episode ɗin ta nuna:
✨ Sirrin auren b’ogi
✨ Yadda ake fuskantar kalubale cikin dabara
✨ Jarumtar mutum wajen kare kansa
✨ Sabbin abubuwa da zasu girgiza rayuwar Zarah da Dahiru
Ku kalli cikakken episode ɗin nan👇
🔗 [ https://youtu.be/b5FtHyDCwgI?si=heAnT3PyDyJDD-Bz ]
Ko ku shiga YouTube ku yi search:
🔍 Muryar Hausa TV – Wata Shida Season 2 Episode 7
Ku kalla, ku yi like, ku yi comment ku kuma raba don sauran su gani! 🙌📺🔥
WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7📍 Tuntuɓe Mu domin Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Ofis ...