19/03/2024
Masha Allah.
Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhd Inuwa Autan Bawo III.
Yakarbi Bakunchin Shuwagabannin Kungiyar Izala takasa tareda Kasurgumin Attajirin Dan kasuwar nan Alh. Auwalu Abdullahi Rano A.A.RANO.
Dakuma Sauran Al'umma dasuka rakosu Indakuma daga Bisani Yahalarchi Wajen Bikin Bude katafaren Masallachin Juma'a da A.A RANO Yagina Agarinna Rano Inda taron Bude Masallachin yasami Halartar Mataimakin Gwamna Jihar Kano.
Dakuma sauran baki dakuma Al'ummomi daban daban tareda bikin bude Asusun gini Makarantar Secondary.
Nazirun Jarumi Rano
02-09-2023