Nura m show_1

Nura m show_1 ARTIST ACTOR PRODUCER DIRECTOR SCRIPT WIRTER EDITING FILM � IN KANNYWOO NIGERIAN AREWA MY NUMBER WHATSAPP OR CALL 08106002331&08129669168.

Katafaren kamfanin shirya finafinai mai Suna NURA MSHOW FILM PRODUCTION  wanda s**a shirya muku jigajigan finafinan da s...
16/06/2025

Katafaren kamfanin shirya finafinai mai Suna NURA MSHOW FILM PRODUCTION wanda s**a shirya muku jigajigan finafinan da s**a gamsar daku

A wannan lokacin kuma sun shirya tsaf domin gabadatr da sabon shirin su mai cike da sabon salo a a cikin sa

Sunan shirin BAZAN BARKIBA SEASON 2

Shirene na soyayyar daya kunshi al’adun hausa da hausawa, zasu inganta muku shi yadda zai dadin gani a idon ku makallata

Shirine da ya tara gawarazan jarumai acikin sa

Shirne mai dogon zango wanda zaa dauki tsahon lokaci ana murzashi

Zaa fara daukar wannan shiri Ranar 31/07/2025 in sha allahu

A garin Kano da kewayen ta

Shiryawa Smart Nura Mshow

Ex.Producer Smart Nura Mshow

Director


Cast



G Taura



Mayenfilm




And Others

GAMASU SHAAWAR SHIGA WANNAN AIKIN MAZA KO MTA ZAKU IYAMANA MAGANA AKAN WANNAN NUMBER 08106002331 KOKUMA TA WHATSAPP 08106002331.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura m show_1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category