Yaseen Auwal

Yaseen Auwal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yaseen Auwal, Cinema, Kaduna.
(2)

Friday vibes with the brothers 🎬🤝🏽Three directors, one vision, endless possibilities. 🎥 ! 🕌✨
14/08/2026

Friday vibes with the brothers 🎬🤝🏽
Three directors, one vision, endless possibilities. 🎥

! 🕌✨


12/08/2026
11/08/2026

Daga ƙarshe bayan mutanen sun nuna kamar sun nustu zasuyi kasuwanci da kuɗaɗen hannunsu, kwatsam aka basu wani analysis sai s**a yanke shawarar zasu koma suyi masters da kuɗaɗen kuma zasuyi registration.

Shin ku me za ku ce? Shin analysis ɗin ne ya canza musu tunani, ko kuwa tun farko ba su san abin da suke so ba? 😅

🌧️ RUWAN DARE — SEASON 1 FINALE 🌧️Muna godiya ga dukkan mutanen da s**a kasance tare da mu tun daga Episode 1 har zuwa E...
11/08/2026

🌧️ RUWAN DARE — SEASON 1 FINALE 🌧️

Muna godiya ga dukkan mutanen da s**a kasance tare da mu tun daga Episode 1 har zuwa Episode 13, sannan muna godiya ga mutanen da s**a tayamu talla a dukkanin manhaja, Allah ya saka da alkhairi... Amin🙏🏽

SEASON 1 YA ƘARE … AMMA FAH LABARI BAI ƘARE BA. 👀🔥

Ku kasance cikin shiri — SEASON 2 na RUWAN DARE zai dawo muku ba da jimawa ba, Insha Allah. 🌧️

🎬 Ruwan Dare Series
▶️ Yaseen Auwal

https://youtu.be/-TQSKJd3ulc
10/08/2026

https://youtu.be/-TQSKJd3ulc

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

Good to go......Mutanen zasu tafi karo karatu 😂😂😂
09/08/2026

Good to go......

Mutanen zasu tafi karo karatu 😂😂😂

The final chapter of Season 1 is here. 🌧️After everything we’ve been through, the story reaches its final moment.RUWAN D...
08/08/2026

The final chapter of Season 1 is here. 🌧️

After everything we’ve been through, the story reaches its final moment.

RUWAN DARE — Episode 13
🎬 The Season 1 Finale

Watch. Feel. And discover how it all ends.

And don’t worry… Season 2 is coming soon. The wait won’t be long. 🌧️🔥



07/08/2026

RuwanDareSeries Episode 13 na gobe ASABAR 8/8/2026.

YouTube - Yaseen Auwal:- 8:30 na dare
Saira Movies TV: - 9:00 na dare

Ya Hayyu Ya Qayyumu ka taimakemu... Amin

Screenplay Yakubu M. Kumo
Produced and Directed by Yasin Auwalu Musa



Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaseen Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category