Mahmud Habibu Yariman Jama'ah

Mahmud Habibu Yariman Jama'ah Journalist,
Firm event And Video photography

Tambaya Zuwa Ga Zaratan Shuwa gabannin Jahar Kaduna,Shin Ina Makomar Malaman Polytechnic Da Albashin su?Shin Kodai Kunma...
27/09/2025

Tambaya Zuwa Ga Zaratan Shuwa gabannin Jahar Kaduna,

Shin Ina Makomar Malaman Polytechnic Da Albashin su?

Shin Kodai Kunmanta Ilimin shine Kashin Bayan Al'umma?

Yak**ata Gwamnati Tatuna Dacewa se Malamai Sun Inganta Sannan Dalibai Zasu Sami Ingantacciya Ilimi,

Idan Nace Ingantacciyar Ilimi Ina Nufin Ilimin Dake Dauke da Dokoki Irin Yadda Yadace Lecture Yake sanya wa Dalibai Kuma subi Dole,

Matuka Lecture Hankalishi ba Akwance bane Babu Yadda za'ayi Yakasance Kullum Cikin Research,

Awannan Rubutun Bana Bukatar Na Ambaci Sunan Kowani Shuguba,

Sedai Fa Atuna Dacewa Nuhu Bamalli Polytechnic Azaria take Abun Alfahari zariya ne Ko Iya Wannan Ya isa A Ingan ta Duk Wani da Nata dakuma Jigonta,

Babban Abunda Kecimun Tuwo Akwarya Shine Yadda Me Mota Baya Iya Zuwa Amota, Me Mashin Baya Iya Zuwa Akai, Me Keke Akasa Yake Zuwa,

Yan Uwa Na Dalibai Matukar Muna Alfahari da Lectures Dimmu Mufito Mutayasu Alhine Domin Samun Mafita,

Mahmud Habibu Yariman jama'ah ✍️

NA JANYE🤷Ina mai janye kalamai na da nai akan Hauwa Halliru Gwamgwazo da nace a daina hasko mana ita wlh da wasa nake du...
20/07/2025

NA JANYE🤷

Ina mai janye kalamai na da nai akan Hauwa Halliru Gwamgwazo da nace a daina hasko mana ita wlh da wasa nake duk cikin jin daɗin hasko ta ne.

Dalilin wannan ban haƙuri naga RFI suna nema su janye mana tallafin kallon labaran ta masu ƙayatarwa, an fara hasko wani ba ita ba, do Allah a daina.

Idan roƙon da nai ne ya karɓu, ina mai bada haƙuri, a zahirin gaskiya babu labaran da muke fahimta ma sama da nata, tafi kowa iya karanta labarai, domin tana yi cikin hikima da fasaha, da kuma fahimtar da masu kallo abinda ake so su fahimta a labaran.

Dan Allah a ɗauke kowa a dawo mana da Hauwar mu,

Inji Salisu Eeditor

Maganganun Buhari  Guda bakwai da Baza a Taɓa  mantawa da su ba. —  Abdul Journalist 1 1. “I belong to everybody and I b...
19/07/2025

Maganganun Buhari Guda bakwai da Baza a Taɓa mantawa da su ba. — Abdul Journalist 1

1. “I belong to everybody and I belong to nobody.”

"Ni na kowa ne, kuma ni ba na kowa bane."
– Buhari a jawabinsa na rantsar da shi a 2015, yana nuna cewa zai mulki ba tare da nuna bambanci ba.

2. “If Nigeria does not kill corruption, corruption will kill Nigeria.”

"Idan Najeriya ba ta kashe cin hanci ba, to cin hanci zai kashe Najeriya."

Maganarsa game da yaki da rashawa da kuma matsalolin ci gaban ƙasa.

3. “We have no other country but Nigeria. We must stay here and salvage it together.”

> "Ba mu da wata ƙasa face Najeriya. Dole ne mu zauna mu gyara ta tare."
– Kalmar ƙarfafa kishin ƙasa da zaman tare.

4. “A leader must be ready to face the consequences of his actions.”

"Shugaba dole ya zama a shirye yake ya fuskanci sak**akon ayyukansa."
– Buhari yana magana kan nauyin jagoranci da alhakin da ke kansa.

5. “Let us put the past behind us and look forward to a future of hope, prosperity, and peace.”

"Mu manta da abin da ya gabata, mu fuskanci gaba, tare da arziki da zaman lafiya."

– Saƙonsa kan haɗin kai da ci gaba bayan ya hau mulki.

6. “The change we want begins with us.”

"Canjin da muke so yana fara daga kan mu."
– Buhari yana ƙarfafa mutane su duba kansu wajen kawo sauyi.

7. “We will stop corruption and make sure that those who steal public funds are brought to justice.”

"Za mu dakile cin hanci kuma mu tabbatar da cewa waɗanda s**a wawure dukiyar jama’a sun fuskanci hukunci.

Bashir Abdullahi
17/7/2025



Ni na tashi a maraya🥹🥹  ban san mahaifi na ba 🥹🥹Na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 Na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi s...
19/07/2025

Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹

Na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄
Na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄

Ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺
Saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺

kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬
kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹

Ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya k**ar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏

19/07/2025

Babbar Ni'imar Dake Cikin Gidan Aljanna
Acikinta Akwai
Annabi
Muhammad 😍😍

Allah yana iya juyar da lamarin ka,daga hawaye zuwa murmushi,daga ƙunci zuwa rahama,kai dai ka roƙe shi zai amsa maka.
19/07/2025

Allah yana iya juyar da lamarin ka,
daga hawaye zuwa murmushi,
daga ƙunci zuwa rahama,
kai dai ka roƙe shi zai amsa maka.

Alhamdulillahi Nakar ba Certificate Jim Kadan Biyo Bayan Kammala Taron Karawa Juna Sani Karo Nabiyar da Kungiyan Matasan...
06/02/2025

Alhamdulillahi Nakar ba Certificate Jim Kadan Biyo Bayan Kammala Taron Karawa Juna Sani Karo Nabiyar da Kungiyan Matasan Yan Jarida Na Jihar Kaduna (KAYOJA) Tasaba Shiryawa,

Ina Yiwa 'Yan Uwana Matasan "Yan Jarida Iya yemmu Shuwaga Bannimu Tundaga Me Girma MD KSMC Mlm Ahmad Meyaki, National Chairman Kayoja Nuhu Bashir Masa, Dana Sassan Jahohi Maza da Mata Wanda S**a Sami Halarta Bangajiya,

Gawadan da Basu Sami zuwa ba Allah Ubangiji Yanuna Mana Karo Na Shida Lafiya.

Sun fito sallar Asuba, Abu Hassan ya ce, sai naga alamun damuwa a tattare d maƙocina Abu Ibrahm.Na tambaye shi lafiya? S...
14/05/2024

Sun fito sallar Asuba, Abu Hassan ya ce, sai naga alamun damuwa a tattare d maƙocina Abu Ibrahm.

Na tambaye shi lafiya?

Sai y ce, jiya aka ba shi takardar y tashi daga gidan da yake haya a ciki, kuma baya mallakar kuɗin da zai k**a wani gidan....!!!

Abu Hassan y ce, ka ci gaba da addu'a, in sha Allah zaka samu mafita. S**a rabu, ya ce, ina ta tunanin ta ina zan taimaka masa.

Abu Hussain y ce, da La'asar sai na ji ina son zuwa wani masallaci da yake nesa damu, ban taɓa zuwansa ba sai wannan lokacin kaɗai na ji ina sha'awar zuwa. Ikon Allah, ina shiga, sai na ci karo da wani aminina, mun kai shekara 15 rabon da mu haɗu.

Bayan idar da sallah, sai Abokin nawa ya ce, don Allah ka san wani mutum wanda yake talaka ne kuma yana cikin buƙata?

Abu Hassan cikin mamaki ya ce, me yasa kake neman Talaka?

Abokin ya ce, wani mai kuɗi ne ya gina gidaje guda 20, ya danƙa su a hannuna, ya ce, duk sanda aka samu talaka mai buƙatar wajen zama toh a ba shi, yanzu na bada 19, saura ɗaya tak, in kana da wanda za a bawa toh ka turo shi ya karɓa...!!!

Abu Hassan ya yi murna sosai, ya tafi gida ya yi sallama da maƙocinsa, ya sanar da shi abin da ya faru da kuma alherin da ya samo masa.

Abu Ibrahim ya yi godiya sosai. Abu Hassan ya ce, tun bayan Asuba d muka rabu menenen abubuwan da ka yi?

Abu Ibrahim y ce, wallahi babu abin da na yi, kaɗai dai tun bayan sallar Asuba na zauna ina Salatin Annabi Sallallahu alaihi wa Sallama, babu abin da ya tashe ni sai dai sallar Azahar da La'asar sai kuma wannan busharar da ka zo mini da ita....!!!!

11/02/2024
11/02/2024

"Namiji zai iya samun farin ciki da kowacce irin mace mutuƙar bai afka cikin kogon soyayyarta ba!"

Dan uwa mekaratu kasani Mace bata kankanta,Merubutu:Mahmud Habibullah,Komin zaman ka maraya mace tahidimta maka Arayiwa ...
21/11/2023

Dan uwa mekaratu kasani Mace bata kankanta,

Merubutu:Mahmud Habibullah,

Komin zaman ka maraya mace tahidimta maka Arayiwa don kada kata daukan ta Amatsayin karamar Halitta,

Kanada kanwa don haka mace Abun riritawa ne,

Kanada Yaya dan haka yazama dole ka girmama ta domin kyautace Namusamman,

Kataso tare da uwa ta shayar dakai ta tufatar da kai Tayima ka wanka da wanki don haka dole kayi mata biyayya,

Kowace mace na iya zama uwa musam man idan tasami tarbiyya Abangare biyu Addini Al'ada, uwa da kuma uba,

Mace nada Rauni Amma Bana Imani ba tabbas idan tayi imani Babu Mecanza ta sedai idan Yacikaro da Shari'a,

Mace Halittance Abun tausayi Duk da Irin Halittaccen Tausayi datake dashi sunada tausayaw matuka,

Yakai mekaratu Nasan katabajin wani yana fadin cewa mata dun Halinsu daya ne,

Tabbas Haka ne Mace Nada hakuri dayaro fiye da namiji,

Mace nasadau karwa domi farincikin Ako yaushe tabbas duk mace menagarta nada wannan,

Tanason ganin farinciki Atareda "yara,

Kasani macene tadauka cewa da nakowa ne,

Don haka yazama dole muzamo masu girmama su takowani fuska

Wanda Mahaifiyar shi keda rai Allah yasa ya gama da ita lafiya,

Wanda Nashi Tarigamu gidan gaskiya Allah yakai haske kabarinta.

19/11/2023

"Aikata zunubi shi ne babban sababin da yake sanyawa Allah yake haramtawa bawa samun Arziki" [Ibnul Ƙayyim]

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmud Habibu Yariman Jama'ah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category