Adalci multimedia Tv

Directions

Adalci multimedia Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adalci multimedia Tv, Art, Kaduna.

13/10/2026

Rindinar Yan'sandan jihar kaduna Tayi nasar cafke?

12/10/2026

APC KADUNA TA CE TA SHIRYA TSaf DOMIN TARBAR SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU

Kakakin jam’iyyar APC na jihar Kaduna, Hon. Muh’d Sani Haruna, ya bayyana cewa al’ummar jihar Kaduna na cikin shirin tarbar Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kaduna.

Hon. Muh’d Sani Haruna ya bayyana hakan ne a wajen ƙaddamar da ofishin hulɗar jama’a da ya shafi shirye-shiryen kamfen ɗin Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Ya ƙara da cewa, za a gudanar da wannan gagarumin shiri ne a ranar 24 ga Oktoba, 2026, a jihar Kaduna, domin shirye-shiryen da s**a shafi kamfen ɗin Shugaban Ƙasa.
Aminu Danzaria
Abdurrahman Muhammad
Press Jabir Ibrahim
Selección Española de Fútbol (SeFutbol)
Senator Muhammad Ubali Sh*tu
Senator Uba Sani



ADALCI MULTIMEDIA TV ONLINE
Labaran Siyasa da Al’amuran Jama’a.07068178304

BREAKING NEWS...💥  Rep. Abubakar Kabir Bichi, member representing Bichi Federal Constituency, today distributed Lifan an...
10/10/2026

BREAKING NEWS...💥

Rep. Abubakar Kabir Bichi, member representing Bichi Federal Constituency, today distributed Lifan and Hunter motorcycles to the people of Bichi Federal Constituency.

This initiative is aimed at assisting his constituents to ease their transportation challenges and to engage some of them in the "Achaba/Okada" business across Bichi Federal Constituency.

The distribution was successfully carried out through his brother, Mustapha Kabir Abubakar Bichi (Kundi Jagora), on behalf of the lawmaker.

Beneficiaries expressed their appreciation to Rep. Abba Bichi for his continued commitment to youth empowerment and improving the livelihoods of his constituents.

Reported by:
Cde. Na'allazi Bichi
SA. to the Rep. Abubakar Kabir Bichi

10/10/2026

Sakataren jam'iyar apc Rigasa Abubakar Abdullahi yace Abdurrahman Muhammad market zasuyi har izuwa shugaban kasa Asuwaju Ahmad bola tunubu

Senator Uba Sani

10/10/2026

Martanin Lubabatu Suleiman daya daga cikin Tawagar commissioner kananan hukumomi na jihar kaduna Alh Sadiq M legas

Senator Uba Sani

10/10/2026

Wannan sakone daga SANATA GARBA MUSA MAI DOKI sanata Mai wakiltar keffi ta kudu ,

Ta hannun Sani halluru maiwa

Kebbi State
Koko, Kebbi, Nigeria
Ambursa, Kebbi, Nigeria

Adalci multimedia Tv

08/10/2026

karamar hukumar igabi ce a gaban'mu da makomar Rigasa a siyasance bawai wani mutum ba,
Inji JAFARU SOJA GIDAN RUWA

07/10/2026

Alh Ismail batir condem yace Alummar Rigasa sucure kuru'unsu guri daya ,
Subaiwa yayansu,
Abdurrahman Muhammad ,
Da

06/10/2026

Aminu Musa Dandela yace batun Shinkafa da wake A Rigasa, suki burutsune jafar soja yake,

Dan kuwa kabir Shuaibu ambomai shene Zabin Al'ummar karamar hukumar igabi ta yamma
Aminu Danzaria
K.mashi Multimedia Cmrd Yakubu Myson
Aae Enterprisess Kaduna

06/10/2026

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adalci multimedia Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category