Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba

Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba Journalist,Photographer,Writer,Reporter,Moderetor,Admin
FREEDOM-FIGTHERS

Jagora🤍 yau wurin Yaumus Shuhada a Abuja 2026/1447The Great Leader🤍🥀🥰Abban Shuhadah Wajen Taron Tunawa Da Shahidai❤️
17/01/2026

Jagora🤍 yau wurin Yaumus Shuhada a Abuja 2026/1447

The Great Leader🤍🥀🥰

Abban Shuhadah Wajen Taron Tunawa Da Shahidai❤️

Jagoran fita kunya ❤️Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba
04/11/2025

Jagoran fita kunya ❤️

Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba

FITATTUN HOTUNA | Wasu daga cikin fitattun hotuna guda (30) na masu zagayen Muzaharar Maulud a garin Suleja.   © Journal...
07/09/2025

FITATTUN HOTUNA | Wasu daga cikin fitattun hotuna guda (30) na masu zagayen Muzaharar Maulud a garin Suleja.




© Journalist Photographer

إنالله وإنا إليه رجعون😭💔Ubangiji Allah yai maka Rahama ya Allah 🤲
02/09/2025

إنالله وإنا إليه رجعون😭💔
Ubangiji Allah yai maka Rahama ya Allah 🤲

CIKIN HOTON | Da yammacin yau Asabar  Harisawan Zariya unit s**a gudanar da jogging din Tara (9) ga Watan muharram Wanda...
05/07/2025

CIKIN HOTON | Da yammacin yau Asabar Harisawan Zariya unit s**a gudanar da jogging din Tara (9) ga Watan muharram Wanda s**a saba gudanarwa duk Shekara.

A wanna Shekaran Harisawan sun gayyaci abokan aiki su yan Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky (Jasaz) inda aka fara muzharan daga Fuddiya babban dodo Zariya, aka kewaye Garin Zariya tare da rera waken Ashura.

Cikin Ikon Allah anyi lafiya an tashi lafiya.
Kamar yanda kuke gani cikin hotona

©H. Zaria unit.
_Hurrasul Harakatil Islamiyya






HOTUNA | Wasu daga cikin hotunan a yau Juma'a, wurin tunawa da Abdullahi RADDI jaririn Imam Hussain .Wanda aka kashe a f...
04/07/2025

HOTUNA | Wasu daga cikin hotunan a yau Juma'a, wurin tunawa da Abdullahi RADDI jaririn Imam Hussain .

Wanda aka kashe a falalin karbala, zaman taron yagudane a muhallin makarantar Fudiyya Zariya.




Azhar Photos

CIKIN HOTUNA|Rana ta Huɗu (4) yadda a gudanar da zaman juyayi da kisan Imam Hussain (A.S) a filin Karbala wanda yan suke...
30/06/2025

CIKIN HOTUNA|Rana ta Huɗu (4) yadda a gudanar da zaman juyayi da kisan Imam Hussain (A.S) a filin Karbala wanda yan suke gudanar wa a garin Soba.



30/6/2025

CIKIN HOTUNA | Yadda a gudanar da Majalisul Aza a Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba  na shahadar Imam Huss...
28/06/2025

CIKIN HOTUNA | Yadda a gudanar da Majalisul Aza a Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba na shahadar Imam Hussain (A.S)

ALHAMDULILLAH ❤️|Ana samun ci-gaba sosai, daga ƙauyawa day zuwa Qur'anic day.Allah ya Sakawa Sheikh Zakzaky da Alkhairi.
23/06/2025

ALHAMDULILLAH ❤️|Ana samun ci-gaba sosai, daga ƙauyawa day zuwa Qur'anic day.

Allah ya Sakawa Sheikh Zakzaky da Alkhairi.

Address

Soba
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Fudiyya Nursery & Primary Secondary School Soba:

Share

Category