Akan Fina Finan kannywood

Akan Fina Finan kannywood All about kannywood
Kannywood legit update kaduna

For advert or anything important 07026593791
Whatsapp only
🤞❤️🥰😍🎉💝🎊🎁
(1)

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭Allah Ya yi wa Alhaji Buba na Shirin Dadin Kowa rasuwa bayan fama da rashin lafiya na...
10/09/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭

Allah Ya yi wa Alhaji Buba na Shirin Dadin Kowa rasuwa bayan fama da rashin lafiya na dogon lokaci.

Alhaji Buba mutum ne mai kyawawan halaye - mai hakuri da tawali'u da karamci, mai daraja da kyakkyawar mu'amala da jama'a, mai son zaman lafiya da taimakon al'umma. Mutane da yawa sun san shi da sunan "na shirin dadin kowa" saboda kyakkyawar mu'amalarsa da kowa da kowa.

DARASI: Fama da rashin lafiya na dogon lokaci na koyar da mu hakuri da tawakkali ga Allah. Rayuwa amana ce, lafiya ma amana ce, sai mu rika amfani da lafiyarmu wajen aiki na gari. Wanda ya yi hakuri a cikin jinya, Allah Ya kan sanya jinyar ta zama kaffara da kuma daga daraja. Mu rika ziyartar marasa lafiya da yi musu addu'a.

Health Awareness: Rashin lafiya na dogon lokaci na iya zama sakamakon hawan jini da ciwon siga da ciwon zuciya ko wasu cututtuka da ba a kula da su da wuri ba, sai a rika duba lafiya akai-akai a asibiti da shan magani kamar yadda likita ya tsara da cin abinci mai kyau da hutawa da kuma kaucewa damuwa. Gaggauta zuwa asibiti idan an ji alamun rashin lafiya na dadewa na taimakawa wajen samun sauki.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya yafe masa kura-kuransa, Ya sanya jinyar da ya sha ta zama kaffara a gare shi, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa, Ya ba iyalansa da masoyansa hakurin jure wannan rashi.

Wata babbar jarumace wan nan a masa na antar kannywood. Ko zaku iya gane wacece Menene sunan ta?
10/09/2026

Wata babbar jarumace wan nan a masa na antar kannywood. Ko zaku iya gane wacece Menene sunan ta?

10/09/2026

Yan mata masu warin hammata bamaso bamaso 🤣🤣🤣🤪🤪

Innalallahi wa’inna’ilaihirraju’un 😭😭😭😭😭Rayuwa kenan mutuwa nakan kowa shin menene ka shiryama kiyaman ka. A yadda muke ...
09/09/2026

Innalallahi wa’inna’ilaihirraju’un 😭😭😭😭😭

Rayuwa kenan mutuwa nakan kowa shin menene ka shiryama kiyaman ka. A yadda muke yanzu mun shiryama muyuwa kuwa ?

Sai dai ita bata shawara da kowa

Allah yamasu rahama baki dayansu

Mutaru muma bokanmu da kawayan mu da sukarasu addu a comment 🤲🤲🤲😭😭😭😭

Wanene gonin ku cikin fitattun  mawakan nan
09/09/2026

Wanene gonin ku cikin fitattun mawakan nan

08/09/2026

Kadan daga shirin mullara

Bayan fama da jinya da wahala uban giji ya dauke abun shi Allah yakara rahaman sa a gareki zee 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
08/09/2026

Bayan fama da jinya da wahala uban giji ya dauke abun shi Allah yakara rahaman sa a gareki zee 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Innallahi wa’inna’ilaihirraju’un kullu nafsin za’ikatul maut Allah uban giji yamaki rahama yasa karshan wahalan kenan Al...
08/09/2026

Innallahi wa’inna’ilaihirraju’un kullu nafsin za’ikatul maut

Allah uban giji yamaki rahama yasa karshan wahalan kenan

Allah akbar 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

07/09/2026

😂😂😂😂

Address

MN5 Yayock Road Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akan Fina Finan kannywood posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share