Gidan nishadi

Gidan nishadi Kano

21/09/2025
🤣😂🤣LABARAN BAN DARIYA ZALLAH😂🤣😂Banza ta Kori WofiWani yaro ne ya sulale daga makaranta sai mahaifinsa ya k**a hannunsa y...
19/07/2025

🤣😂🤣LABARAN BAN DARIYA ZALLAH😂🤣😂

Banza ta Kori Wofi

Wani yaro ne ya sulale daga makaranta sai mahaifinsa ya k**a hannunsa ya mayar da shi. Da s**a je sai aka kira malamin da yake kula da ajinsu. Da aka tambaye shi game da yaron sai ya ce, ai duk kwanan nan ma ba ya zuwa makaranta, don ko jiya ma bai zo ba. A nan sai yaron ya musanta. Malamin ya so ya kure shi, sai ya tambaye shi, tarihin wane Annabi ne aka yi jiya a ajinku? Sai yaron ya ce: Annabi Fir'auna! Mahaifinsa sai ya yi fararat ya ce: Sallallahu alaihi Wasallam!🤣😂🤣

JAHILCHI BAIYIBA🤣

Waini kam wnnan hular takan sarki nawane price dinta
19/07/2025

Waini kam wnnan hular takan sarki nawane price dinta

Shin suna k**a dagaske kuwa
19/07/2025

Shin suna k**a dagaske kuwa

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Aminu Alhassan Dantata a jihar Kano ranar Juma’a domin ta’azi...
19/07/2025

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Aminu Alhassan Dantata a jihar Kano ranar Juma’a domin ta’aziyyar rasuwarsa.

Cikin hotunan akwai ɗan marigayin Tajudeen Dantata da attajirin mai kuɗin Afirka Aliko Dangote da kuma dattijon ƙasa Tanko Yakasai.

📸 - Fadar Shugaban Ƙasa

Rundunar 'yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi Ƙarin bayani: https://bbc.in/46cQYsi
19/07/2025

Rundunar 'yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi
Ƙarin bayani: https://bbc.in/46cQYsi

  EPISODE 2 Zai zo Muku a Daren Yau da misalin karfe 8:30pm akan YouTube channel Mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da ...
19/07/2025

EPISODE 2 Zai zo Muku a Daren Yau da misalin karfe 8:30pm akan YouTube channel Mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Tashar da da misalin karfe 9:00pm.

Mun shirya tsaf domin cigaba da nishadantar daku fiye da kowanne lokaci.

Daukar Nauyi/Labari/Shiryawa


Tsara Labari


M/Umarni


Umarni


Yan wasa





















.Inuwa Iliyasu



Dasauransu

Sponsorship Partners
ng




Don Allah ku tayamu da addu’a

NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

Address

Saban Gari
Kaduna
NAQALA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan nishadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share