Ummu zunnurai

Ummu zunnurai Assalamu Alaikum brk da warhaka Ina fatan kowa yana lfy

Muna maraba daku a farashi mesauki
28/05/2022

Muna maraba daku a farashi mesauki

17/04/2022

¤═════۩۞۩═════¤
_*Daga zauren*_
_*🍇🍌SIRRIN MALLAKAR MIJI🍓🍒🍈 ✆ whatsApp*_
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•✣✣
°


_*✿─═ MANIYYIN NAMIJI:═─✿*_


●↻ ↻●

••


Wasu Abubuwan Al'ajabi Game Da Maniyin Namiji Da Akasarin Ma'aurata Basu Sansu Ba.

Matan aure da ma wadanda basu taba aurenba, da mazan aure da gwagware, ba dukkaninsu ne suke da masaniya akan irin abubuwan al'ajabi da sinadarin da ake halittar mutum yake da shi ba.
Akasarin mutane abunda s**a fi sani kawai shine da zaran maniyi ya shiga mace shi kenan sai ciki.
Ga waau abubuwan da s**a k**ata duk wasu ma'aurata su sani game da maniyin Namiji.

1: Ba k**ar yadda wasu matan suke dauka ba. Maniyin na miji yana saurin mutuwa da zaran ya shiga cikin mace. Wannan ba gaskiya bane.
Maniyin na miji zai iya yin kwanaki biyar a raye a jikin mace. Don haka duk wata macen aure data yi Jima'in da bana neman haihuwa ba kuma babu wani kariya, ta kwana da sanin cikin zai iya shiga bayan kwanaki 5 Idan bata sha wani magani ba.
Don haka duk Jima'i da aka yi kasa da kwanaki 5 mace na iya yin ciki.

2: Yana da kyau matan aure su fahimci cewa abincin da namiji zai ci ko yake ci dandanonsa da yanayinsa na bayyana a maniyin namiji.
Ga matan da suke tsotso ko wasa da gaban mazansu, yanada kyau ki fahimci abunda kika ciyar da mijinki shine zaki samu a cikin maniyinsa.
Idan kika bashi abinci mai wari, irin tafarnuwa, ko karni irin kifi wannan warin zai bayyana a cikin maniyinsa haka ma abunda ya sha a wanni kadan kamin suma Jima'i.

3: Ba duk mata bane suke da masaniyar cewa maniyi daban, ruwan maniyi kuma daban.
Shi maniyi shine ruwan da namiji yake kawowa a lokacin da yayi zuwan kai. Shi kuma ruwan maniyi shine halittan dake sulalawa ya shiga mahaifar mace wanda shike sata samun ciki.
Wannan yasa masana s**ace namiji zai iya kawowa amma ba lalle bane kuma a iya yiwa matarsa ciki idan shi wannan ruwan maniyin nasa yanada matsala.

4: Ma'aurata da dama suna samun matsala wasu lokutan akan lamarin azalu.
Azalu s

Available
02/04/2022

Available

02/04/2022

*Duk Wacche Takemana Labe Agidannan🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽 Allah yasa Tafara seda Kosai🫕🫕🫕 A Azumi🙅🏽‍♂️🙅🏽‍♂️🙅🏽‍♂️ Nikuma inazuwa Inachin Na Banza Yaseen* 💃🏻💃🏻🤣🤷🏽‍♂️🤷🏽‍♂️🤷🏽‍♂️

07/03/2022

[3/7, 20:06] +234 816 118 0038: Maganin dattin mara
Tazargadeee
Kaninfari
Ki samu jarkar ruwa Mai kyau, ki zuba tazargade k**ar chokali6 ki zuba kaninfari na N50 ki jikka ya tsumu ki Mai da shi ruwan shanki har ya sannee
Za ki yawaita yin fitsari wata k**ar lemo kalar fitsarin za ta Yi,wata Kore kuma fitsarin yana karni to alamun ki na fama da dattin mara da sanyi ke nan
Ko ki ga in kin Yi discharge wato ruwan da ke zuba a jikin mace yana yauki ko karni ko k**ar ruwan rubabbiyar kabewa to ki dimanci shaaaa
Marar ki za tayi sawai ta daina ciwo sbd ba sanyi kadai ke hana jin dadin aure ba wata matsalar dattin mara ke jawota
[3/7, 20:12] +234 816 118 0038: Gyaran Nono
Ki je Islamic chemist ki siyo
Kumfar maliya
Kal tuffa
Hulba
IN dai bakka son nononki zubewa uwwa guga to ki jarraba hadin nan
Ki tafasa garin hulba ki gasa nononki da shi ki samu kumfar maliyan ki nikata ta zama gari IN tai laushi sai ki zuba ruwan kal tuffa a ciki ki kwaba ki shafe nonon idan za ki kwanta
Ki samu breziya Mai karfi ki sa ta k**a nonon tsam IN gari ya waye ki wanke da ruwan dumi ki samu man hulba ki shafawa nonon
A 2wks za ki ga yadda nononki zai daina tamojen jiniyoyin su tashi fatar tayi kyau ya cicciko

29/01/2022
11/10/2021

😅😅 *yau ranar tsoma waya 📱ce cikin ruwa*🌊 *taduniya, tayi Minti 30*😅😅😅 *sabida Haka dazaran kaga wannan sakon* *kahanzarta kasamin ruwa ka tsoma taka* *idan sansamune kajefata cikin rijiya* 🪣 *koh Rafi*🌊 *yanzu Haka nima daga cikin rijiya narubuto muku* *wannan sakon*
*BARKA DA RANAR TSOMA WAYA📱 CIKIN RUWA*😅😅😅😅😅😅🤪🤪🤪🤪🤪

11/10/2021

🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷ABUBUWA GUDA GOMA DA MIJI KE SO A TARE DA MATARSA🔷🔷🔷🔷
1: Tsafta

Namiji na son yaga mace tsaf-tsaf a🔷🔷🔷🔷 Jikinta da gidanta musamman bed room, toilet kitchen da palor sannan ta kintsa yaranta arika ganinsu fes-fes🔷🔷🔷🔷 wannan yana jan raayin Namiji wurin matarsa
🔷🔷🔷🔷🔷🖋️🖋️by admin ummu zunnurain

16/09/2021

Address

Amadu Doka Road
Kaduna
TP7

Telephone

+2348102789108

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu zunnurai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Ummu zunnurai:

Share