Dandalin nishadi

Dandalin nishadi wannan shafin an bude shine domin nishadantarwa,fadakarwa da abubuwan da ya shafi rayuwar mu ta yau fadakarwa da nishadantarwa

13/01/2021
20/12/2020

Jama'ah ga sabon page kuyi liking

Duniyar Malam Bahaushe

20/12/2020

Duniyar Malam Bahaushe

19/12/2020
29/11/2020

Wayyo Arewa
Yan ta'adda a ZAMFARA Sakkwato, Katsina
tare hanya a Kaduna Abuja
Boko Haram a Borno Yobe da Adamawa
Ga talauci yayi katutu, ko'ina matsala.
Anya Buhari ? Ya Allah ka kawo mana Ι—auki

HAHAHHAHA
13/11/2020

HAHAHHAHA

Romon Dimukradiyya.
Hadimin gwamnan Kano Ganduje, mai bai wa gwamnan shawara akan al'amuran matasa Kwamared Murtala Gwarmai, ya gwamgwaje matasa da rabon Jakuna domin inganta rayuwarsu.
Majiya: Katsina online

*MUSHA DARIYA*πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚Wasu mutane ne s**a yi hatsari a hanya sai governor yazo wucewa ta hanyar ya gani sai yace a irga ma...
29/09/2020

*MUSHA DARIYA*
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Wasu mutane ne s**a yi hatsari a hanya sai governor yazo wucewa ta hanyar ya gani sai yace a irga matattu da kuma wadanda s**a jikkata. matattu aka basu million ashirin. jikkatattu million goma sai wani a cikin jikkatattu yayi wuf ya fada cikin matattu. A cikin matattun sai wani yace malam a kirge muke kar ka kawo mana rudani🀣🀣🀣🀣🀣

13/08/2020
06/08/2020

Burin Mata = AURE
Burin Maza = JOB
Burin Yara = WASA
Burin Tsoffi = HUTU
Burin Bakano = KUDI
Burin Bakatsine = SIGARI
Burin Bazazzage = MATA 4
Burin Babarbare= TUNKAHO
Burin Basakkwace = KASHEWA MATA KUDI
Burin Bahadeje = YAKI
Burin Inyamiri = 419
Burin Bayarbe = MUNAFURCI
Burin Bahaushe = KASUWANCI
Burin Bafulatani = KIWO
Burin Dan PDP = MAGUDIN ZABE
Burin Dan APC = AYI YUNWA
BURINA = INYI TSOKANA KAWAI🀣🀣🀣🀣

09/04/2020

HAUSA challenge
Muna neman fassarar wadan nan kalmomi
1.country
2.land
3.nation
4.ground
5.soul

Address

Kv 97 Fulani Road, Tudun Wada, Kaduna South, Kaduna
Kaduna South

Telephone

08084027783

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin nishadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Dandalin nishadi:

Share