03/07/2026
A L H A M D U L I L L A H
W A N I D A R E (season 2) trailer
muna sanar da masu kallo shirin (wani dare season 2) zai cigaba da zuwa ranar Alhamis mai zuwa 9/7/ insha Allah,
Ba hutu,
Ba jira,
Ba bata lokaci,
Kawai ku Tara Ranar Alhamis mai zuwa,
ALLAH ka iya mana badan iyawarmu ba.
Ku cigaba da kallon shirin WANI DARE season one.
Yana kan Youtube channel din Alrahuz films productions
Shirin yana zuwa ne duk ranar Alhamis da misalin 8:30 na dare.
a YouTube channel Din mu mai suna
ALRAHUZ FILMS PRODUCTION Kada ku sake a Baku labari
W A N I D A R E Shiri Mai Dogon Zango,yana zuwa ne duk Ranar Alhamis Akan YouTube channel din Alrahuz films production ltd da misalin 8:30pm da kuma Gidan Tv Na 9:00pm. Kada ku sake a baku labari.
Executive producer
screenplay
Gaffa
P.designer
Script supervisor
D.O.P
Sound engineer
Continuity
Photography 📸
Adssoja
Story produced by
From the director
A presentation of Alrahuz films production 👌
partners
Goodcafe