Kwatarkwashi area

Kwatarkwashi area Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwatarkwashi area, Opera House, kwarkwashi, Gusau.

Wannan page an'budeshi domin fadakar da juna Dan,ganee da siyasar zamfara da yankinmu na bungudu local gov't da ban,garammu na kwarkwashi area domin cigaban yakin gami zabo mai kishin yankin don zakulo aikin yi ga al,ummar,mu gami da sauran Aiyukka 💪

Allah yabimaku hakkinku tun anan duniya akan wadanda s**ayi wannan danyen aeki saboda zuciyarsu babu emani aciki kokadan...
17/01/2026

Allah yabimaku hakkinku tun anan duniya akan wadanda s**ayi wannan danyen aeki saboda zuciyarsu babu emani aciki kokadan😭

Yanzu Yanzu : ya sheka inda ba'a dawowa!Yanzu Yanzu dan ta'addan daya addabi yankunan miroki da jahar zamfara Isuhu buzu...
21/12/2025

Yanzu Yanzu : ya sheka inda ba'a dawowa!

Yanzu Yanzu dan ta'addan daya addabi yankunan miroki da jahar zamfara Isuhu buzu ya sheka inda ba'a dawowa !

anyi wani artabu Yanzu Yanzu da yan bindiga da yan sakai sun kashe kwamandan daya addabi yankunan miroki da jahar zamfara !

Allah ta'ala ya kawo mana karshen wannan bala'in!

ALLAH YAKARA NAUYIN KASA ALLAH ISARMA AL,UMMA DA KACI HAKKIN,SU🙏 👌

07/12/2025
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Rahotanni sun ce Sheikh Zakir Naik fitaccen Malamin addinin Musulunci ya kamu da ra...
23/10/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Rahotanni sun ce Sheikh Zakir Naik fitaccen Malamin addinin Musulunci ya kamu da rashin lafiya mai tsanani inda aka kwantar da shi a wani asibiti a ƙasar Malesiya.

Al'ummar musulmi ku taya shi da addu'a ku yaɗa wannan rubutun domin al'ummar Annabi SAW su yi masa addu'ar samun sauƙi.

DA ƊUMI-ƊUMI: Sheikh Zakir Naik Babban Malamin Addinin Musulunci Ya Yi Wa Musulmai Wata Bushara Cewa Musulunci Ya Kusa M...
17/10/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Sheikh Zakir Naik Babban Malamin Addinin Musulunci Ya Yi Wa Musulmai Wata Bushara Cewa Musulunci Ya Kusa Mamaye Duniya. Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Ansamu rahoto mara daɗi na kwanton ɓauna da 'yan bindiga s**a yi wa jami'an tsaron '...
16/10/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un

Ansamu rahoto mara daɗi na kwanton ɓauna da 'yan bindiga s**a yi wa jami'an tsaron 'yan sanda da Askarawa a hanyar Funtuwa zuwa Gusau inda s**a kashe jami'ai takwas.

Allah (T) Ya jiƙansu, Ya ba iyalai da 'yan uwansu haƙurin wannan rashi.

Muna roƙon Allah (T) Ya kawo mana ƙarshen wannan matsala ta tsaro a duk faɗin Jihar Zamfara, Arewa da ma Nijeriya gabaɗaya.

30/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Alhaji Safiyanu, Fatiey Hayatuddeen, Abdulsalam Minista Dole, Shisu Alhassan, Isyaku Riba, Sharfaddee Shaffan, Mannir Sani, Adamu Idris, Musa Hassan, Abdullahi Umar, Ismail Nasir, Khadijja Adam, Sanusi Muhammad, Surajo Musa, Umar M Mansur, Mele Lawan Kyari, Saddeq Badamasi, Idris Haruna, Bashari Salisu, Bala Garba, Bilayaminu Umar, Baban Hiban, Yusuf Saidu Jangebe, Hassenat Fulani, Mahmud Ishaq Talmeez, Sadiq Soje, Engr Hadiyatullahi Hamisu Tarah, Lawan Saleh Chiranchi, Ma'azu Umar, Alh Nuhu Dila Udawa, Sky Up, Samaila Muhammad Saduki, Aliyu Baban Abba Hanwa, Sadiq Yakubu, Idiris Umar Dambawa, Aliyu Bawa Shehu, Assalis Sales, Abdulmuminu Samaila, Buhari Lurwanu, Sunusi Muhd, Nasiru Abubakar, Mansur Muhammad Jangeru, Abdulmumini Dogara Abdullahi, Real Aliyu Muhd, Haub Barde, Badamasi Shehu, Usman Dan Hajiya, Saminu Adamu, Idris Aliyu, Muhammed Yusuf Abdull

Address

Kwarkwashi
Gusau
880001

Telephone

+2348087791510

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwatarkwashi area posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Kwatarkwashi area:

Share

Category