Musha Dariya

Musha Dariya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musha Dariya, Comedy Club, tudun wada, Gusau.

07/11/2024
26/10/2023
A indian film sai star yaje har gidan gomnati ya daki kowa sannan yayi wa shugaban gargadi ya dawo lafiya.Da gaskiya ne ...
26/10/2023

A indian film sai star yaje har gidan gomnati ya daki kowa sannan yayi wa shugaban gargadi ya dawo lafiya.

Da gaskiya ne da sai mu tura namu star din A*o rock Villah muga ko za'a dace Jagaban ya dawo da komai baya⚡⚡😁

Karshen karya, hallara.Ga boka ga likita, sai a ce masa shima ya kawo kaji.
26/10/2023

Karshen karya, hallara.

Ga boka ga likita, sai a ce masa shima ya kawo kaji.

Wannan babban likita ne a Lagos aka daure shi rai da rai a kan laifin fyade.In da a AREWA ne sai an bi sarakuna da yan s...
26/10/2023

Wannan babban likita ne a Lagos aka daure shi rai da rai a kan laifin fyade.

In da a AREWA ne sai an bi sarakuna da yan siyasa an binne abin.

Kaga matsalar mu shine alfarma ce take dawo mana da hannun agogo baya.

Address

Tudun Wada
Gusau

Telephone

+2349066965090

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musha Dariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Musha Dariya:

Share

Category