Tattabara Media Concept

Tattabara Media Concept Domin Isar Da Saƙonnin Ku....

19/02/2026

Big shout-out to my newest top fans! Habun Shekile, Polycarp Philip Tahir, Aji Aishatu Muhammad, MyMasoya Annabi Zallah, Ahmed Umar Gololo, Emmanuel Barnabas Yoku, Donald Azi Musa, Khalid Jungudo Shehu, Bala Ruwan Kanwa, Hosea Ozil Jauro, Ibirahim Jalo Dakkiti Auwaru, Ali Salihu Kalshingi, Daiyabu Mikail Yusuf, Abdulganiyu Usman Bafeto, Abubakar Muhammad, Usman Baban Usman, Yahaya YesYes, Tabitha Bakari, Abba Gida Gida, Tabitha Solomon, Milcha Nagjiwa Lalaipido, Mudassir Door To Door, Bethuel J Yakubu

15/02/2026

Dalibi Ya Kashe Kansa Bayan An Cinye Shi N600, 000 A Cacar Kwallon Kafa





Za A Soma Bai Wa Raƙuma Fasfo A Ƙasar Saudiyya





Dan Zane Dan Japan Ya Dafa Sassan Jikinsa Ya Ba Baƙi Don Tara Kuɗi





Manomi Ya Je Ofishin ‘Yan Sanda Don Kai Ƙara, Aka Ce Masa Ya Mutu Tun Shekaru Uku Da S**a Wuce

Wani Direba Ya Yi Tafiyar Kilomita 600 Yana Barci, Bai San Inda Ya Je BaWani saurayi ya auri matar da ya haɗu da ita a j...
01/02/2026

Wani Direba Ya Yi Tafiyar Kilomita 600 Yana Barci, Bai San Inda Ya Je Ba

Wani saurayi ya auri matar da ya haɗu da ita a jana’izar mahaifinsa

Wani ɗan Birtaniya ya amsa laifin yi wa matarsa fyaɗe

Wani mutum ya hau gidan bene mai hawa 101 ta bango

Yadda Likitoci S**a Mayar Wa Wani Matashi Mazakutarsa Da Ta Guntule

Sai Mun Ji Daga Gare Ku

26/01/2026

Ta cikin shirin Abin Mamaki na Yau...tare da Usman Muhammad Babawuro za ku cewa:

Wata Matar Ta Auri Ƙirƙirarriyar Basirar Al Ta ChatGPT

Wani Ya Mutuwa A Wani Gasa ta Shan Madara Mai Yawa

Yadda na buɗe ido na ga ƙaton maciji kwance a kan ƙirjina'

Wasu wayoyin hannu da aka yi odarsu a shekarar 2010 sun isa Libya bayan shekaru 16

Gas ɗin girki ya kashe amarya da ango a darensu na farko

Akwai Ƙyautar Katin Waya Daga Buhari Hussaini Screen Guard Daga kasuwar Waya Ta Fantami

A cikin Shirin Abin Mamaki Na Yau, tare da Usman Muhammad Babawuro,Za ku Ji Cewar:Yadda matan Gambia ke shan taba ta al'...
12/01/2026

A cikin Shirin Abin Mamaki Na Yau, tare da Usman Muhammad Babawuro,
Za ku Ji Cewar:

Yadda matan Gambia ke shan taba ta al'aurarsu. Oh!!!

Yan sanda sun tsare rijistaran kotu da zargin sanya kudin marayu miliyan 35 a Crypto. Tir!!!

Iyayen da aka ƙwace wa ƴaƴa bayan faɗuwa jarrabawar raino na neman a mayar musu da ƴaƴansu.

An hana amfani da wayarhannu a makarantun kasar koriya ta kudu.

Sai Mun Ji Daga Gareku.

Akwai Kyautar Recharge Card Daga Buhari Mai Screen Guard Dake Kasuwar Waya Ta Fantami

10/01/2026

Mun sauya sunan Shafin Saboda Faɗaɗa ayyukan isar Muku da Dukkan Nau'ukan Labarai.

Mun gode.

10/01/2026

Big shout-out to my newest top fans! Habun Shekile, Polycarp Philip Tahir, Aji Aishatu Muhammad, MyMasoya Annabi Zallah, Milcha Nagjiwa Lalaipido, Ahmed Umar Gololo, Donald Azi Musa, Khalid Jungudo Shehu, Bala Ruwan Kanwa, Hosea Ozil Jauro, Ibirahim Jalo Dakkiti Auwaru, Ali Salihu Kalshingi, Daiyabu Mikail Yusuf, Abdulganiyu Usman Bafeto, Abubakar Muhammad, Usman Baban Usman, Yahaya YesYes, Tabitha Bakari, Abba Gida Gida, Tabitha Solomon, Bethuel J Yakubu

Address

Amana Radio Bauchi Road
Gombe

Telephone

+2349020440889

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tattabara Media Concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Tattabara Media Concept:

Share