Musa Badamasi Daura

Musa Badamasi Daura Wannnan shafin ankirki reshine, sabidda, Harkokin online skills, kamar: cryptocurrency, mining, etc.

Majalisar Dokoki Ta Amince Da Dokar Wajabta Karatun Addini A Makarantun Boko a Katsina Majalisar dokokin jihar Katsina t...
24/07/2024

Majalisar Dokoki Ta Amince Da Dokar Wajabta Karatun Addini A Makarantun Boko a Katsina

Majalisar dokokin jihar Katsina ta amince da kudirin dokar da ke wajabta karatun addini a duk makarantun firamare da sakandare da ke jihar.

Yan'majalisar da suke tattaunawa aka dokar, sunce dokar zata taimaka wajen koyar da kyawawan ɗabi'u ga ƙananan yara ɗalibai.

Ƙudirin ya samu karɓuwa ne sak**akon wani rahoto da shugaban kwamitin majalisar kan harkokin ilimi, Hon. Mustapha Rabe Musa ya gabatar, wanda ‘yan majalisar s**a amince da shi baki daya.

Mataimakin kakakin majalisar, Rt. Hon. Abduljalal Haruna R***a, wanda shi ne ya jagoranci zaman, ya umurci magatakardar majalisar da ya shirya daftarin doka na karshe domin mikawa Gwamna bisa amincewar sa.

Idan aka sanya ma dokar hannu, za'a mayar Ilimin Addini a matsayin wani darasi na wajibi a dukkan makarantun firamare da sakandare na jihar Katsina.

Irin wannan aikin yak**ata adingayii

TSOKACI AKAN  Kwana 2 nahga Mutanan mu sunata magana akan AvacoinSukuma 'yan baiwa sunata yada rumour ensu dakuma burirr...
24/07/2024

TSOKACI AKAN

Kwana 2 nahga Mutanan mu sunata magana akan Avacoin
Sukuma 'yan baiwa sunata yada rumour ensu dakuma burirrikansu akansaa.
Da farko inaso mutane su sani bahfa kwanannan aka farashibaa kusan zan iya cewa Sa'an kusan tare aka farasuu, Amman kusanii akwai Abubuwa dayawa akansaa k**ar haka:
⚠️Avacoin Basu da Alkawari{hakan tafaruu almost 4x}
⚠️Avacoin Basu da tokenomic
⚠️ Avacoin sunada red flag akansuu{suntaba cewa asanya 37$}
⚠️Avacoin sunada rainawa mutane hankalii damayar da mutane basusan me sukeyibaa, misali kaida kake mining Miya hadaka da "betting"
⚠️Akwai Abubuwa masu yawa aknsu, don haka Ina Bada shawara mutane suragewa kansu burace_burace su mayar da hankalii akan Abubuwa masu amfanii,
Sannan Kuma bah inanufin bazai fashebaa, kawai dai Jan hnklinee
yasanya asamu Alkhairii 🙏 da AAvacoin MiningMining

30/06/2024

صباح الخير 🍵

03/06/2024

Na shiga tapswap yanzu ya nunumin hoton
Kwankwaso🤔🤔🤔

26/11/2023

NISHADI

😂🤣😂🤣😂 LABARAN_BAN_DARIYA_ZALLAH🤣

Ina zaune ina jiran a kawo abinci a parlor, kawai sai naji ihu daga maƙwabta ana: Taimako! Taimako!! Taimako!!! Maciji 🐍 a gida nah... 😳😳🙆...

Nayi wuf na shiga gidan da wani ƙaton itace a hannu nah. Ina shiga ɗakin matar gidan naga wani ƙaton Maciji yana kallo nah, sai kuwa ga sauran maƙwabta sun iso suma kowa da sanda a hannun shi zamu kashe Maciji 🐍

Duk sai muka fara ihu a tare muna cewa: "yau Maciji kwanan ka ya ƙare, dan iska kawai"....

Ina son nuna cewa ni jarumi ne a unguwar, sai nayi maza na fara kai wa macijin 🐍 duka. Nan fa naga ya waigo ni da jajayen idanu..

Sai na cewa sauran maƙwabtan... : "ku tsaya zamu buge shi a tare bayan na irga 3.... Na fara 1..., 2.... 3.....go... ɗif kawai sai NEPA s**a ɗauke wuta Ɗaki yayi duhu dulum. 😂...

Zo Kaga yadda ake take take a ɗakin. Mafi munin ma shine duk cikin mu babu wanda ya tuna ina ƙofar ɗakin yake... Dani da sauran maƙwabtan duk muna tsalle ba k**a ƙafar yaro masu masu rawar reggae saboda bamu san ko macijin yana kusa damu ba... Wassu s**a hau kujera wassu kuma s**a hau center table. Ni dai na tsinci kaina a saman wani freezer...

Muna ta dukan juna da sanduna mun ɗauka macijin 🐍 ne. Idan wani cikin kuskure ya taɓa Ɗan'uwan shi sai dai kaji ya kai sanda gau...😂😂😂....

Ina tsaye a saman freezer, Bayan Wassu seconds wani abu mai laushi ya taɓa sangalali nah, ban ɓata lokaci ba wajen kai sanda. Sai naji wani yana ihu yana "Wayyo Allah Kaina waye ya buge ni". Nan fa na gane ashe mutum na jibgawa sanda....

20/11/2023

Alhmdlh
Allah yakarawa Annabi daraja
Da wasila🤲

20/11/2023

Masha Allah 😍😍

  of      😍😍😍
12/10/2023

of
😍😍😍

23/08/2023

MATSALOLIN WANNAN KASA SUN DUNKULE CIKIN ABABE GUDA 3 INJI WANI MASANI.

Daga Alkalamin Muhammad Usman Gashua

1- AZZALUMAN SHUGABANNI.
2- MAKWADAITAN MALAMAI
3- JAHILAN TALAKAWA.

1- Idan Shugaba ya hau Mulki, ya zalinci talakawa ya sace dukiyoyinsu, idan ya so ya wanke wannan kazanta tasa sai ya samu

2- Makwadaita daga Malamai ya basu kudade, su kuma zasuyi amfani da harasansu wajen halatta kuskurensa, ta hanyar kirkirar masa siffofi na bogi, ayayin da su kuma

3- Talakawa da s**a kasance Jahilai da s**a zamo masu makauniyar biyayya ga irin wadannan makwadaitan Malamai zasu karbi duk abinda Malaman s**a fadi hannu bibbiyu, daga mancewa da irin garwashin da shugaban ya gasasu da shi.

Madamar Makawadaitan Malamai zasu wanzu, to Jahilan talakawa ba zasu taba iya chanja Azzaluman Shugabanni ba, saboda basu ma iya gane Adalci da Zalinci face bangarancin Addini da na Yanki karshe su kara zabawa kawunansu wadanda suke gasasu.

ALLAH KA SHIRYI AZZALUMAI DAGA SHUGABANNI, KA TSARKAKE ZUKATAN MAKWADAITA DAGA MALAMAI, KA SA JAHILAI DAGA TALAKAWA SU WAYE ALFARMAR MANZON ALLAH (S.A.W).

ALHAMDULILLAH.

Address

Makarahuta
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Badamasi Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category