BasNet

BasNet Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BasNet, Performance Art Theatre, .

05/06/2026

★━━━━━━━━━━━━━━━━━━SHIN AKWAI WANI ƊAN AREWA MAI IRIN MATAKIN ILIMI DA TASIRIN (INFLUENCE) SOWORE WANDA ZAI IYA TSAYAWA ...
05/06/2026

★━━━━━━━━━━━━━━━━━━
SHIN AKWAI WANI ƊAN AREWA MAI IRIN MATAKIN ILIMI DA TASIRIN (INFLUENCE) SOWORE WANDA ZAI IYA TSAYAWA HAKA YA KARE MURADUN MUTANENSA?
━━━━━━━━━━━━━━━━━━ ★

04/06/2026

Tambaya Yan Bauchi!

Shin mene babbar matsalarku gameda wannan zabe mai tunkarowa?

MUNA TARE DASHI,BALA WUNTI GIDANE.              BWSO Social Media Group BasNet   Suraj Caps  Bala Wunti Bala Wunti Socai...
25/05/2026

MUNA TARE DASHI,
BALA WUNTI GIDANE.

BWSO Social Media Group BasNet Suraj Caps Bala Wunti Bala Wunti Socail Media Teams Bala Wunti Discussion Circle DR BALA WUNTI AMANA COLIATION GROUP, FOR 2027 INSHA ALLAH.

Ai Nazari
24/05/2026

Ai Nazari

Wani lokaci siyasa ba ta tafiya yadda muke zato ba.
Amma masu hankali sun san lokacin da ya dace a nuna damuwa da kuma lokacin da ya dace a yi siyasa cikin dabaru.

Dole ne magoya bayan APC a Bauchi su kasance cikin hadin kai duk da abubuwan da s**a faru a kwanakin baya.
Saboda rabuwar kai ba ta kawo cigaba, sai dai ta rage mana karfi a gaba.

Girmamawa ga Dr. Bala Wunti saboda irin movement din da ya gina da kuma fatan alheri da ya sanya a zukatan matasa da mutane da yawa.
Hakazalika girmamawa ga M.A Abubakar a matsayin wanda jam’iyya ta tsayar.

A karshe, abin da yafi muhimmanci shi ne kare karfin APC a Bauchi tare da tabbatar da cewa al’umma su ne zasu amfana.

Yanzu lokaci ne na mayarda hankali akan goben jaharmu,matsanmu siyasarmu da kuma manufarmu ta Dr. Bala Wunti ba zage-zage ba.
Lokaci ne na hadin kai, ba rabuwar kai ba.

Allah ya hada kanmu domin cigaban Bauchi. 🤝

BasNet
Al-Khair Foundation
BWSO Social Media Group
Labari Daga Bauchi

Wani lokaci siyasa ba ta tafiya yadda muke zato ba.Amma masu hankali sun san lokacin da ya dace a nuna damuwa da kuma lo...
24/05/2026

Wani lokaci siyasa ba ta tafiya yadda muke zato ba.
Amma masu hankali sun san lokacin da ya dace a nuna damuwa da kuma lokacin da ya dace a yi siyasa cikin dabaru.

Dole ne magoya bayan APC a Bauchi su kasance cikin hadin kai duk da abubuwan da s**a faru a kwanakin baya.
Saboda rabuwar kai ba ta kawo cigaba, sai dai ta rage mana karfi a gaba.

Girmamawa ga Dr. Bala Wunti saboda irin movement din da ya gina da kuma fatan alheri da ya sanya a zukatan matasa da mutane da yawa.
Hakazalika girmamawa ga M.A Abubakar a matsayin wanda jam’iyya ta tsayar.

A karshe, abin da yafi muhimmanci shi ne kare karfin APC a Bauchi tare da tabbatar da cewa al’umma su ne zasu amfana.

Yanzu lokaci ne na mayarda hankali akan goben jaharmu,matsanmu siyasarmu da kuma manufarmu ta Dr. Bala Wunti ba zage-zage ba.
Lokaci ne na hadin kai, ba rabuwar kai ba.

Allah ya hada kanmu domin cigaban Bauchi. 🤝

BasNet
Al-Khair Foundation
BWSO Social Media Group
Labari Daga Bauchi

Assalamu Alaikum ‘yan’uwa maza da mata,Ina son amfani da wannan dama a wannan lokaci wajen bayyana bakin cikina da takai...
23/05/2026

Assalamu Alaikum ‘yan’uwa maza da mata,

Ina son amfani da wannan dama a wannan lokaci wajen bayyana bakin cikina da takaicina kan abin da ya faru a wannan zaɓen fidda gwani.

Ga ‘yan uwa masu goyon baya da masu fatan alheri a wannan tafiya ta Dr. Bala Wunti, ina kuma son jan hankalinmu zuwa ga wata muhimmiyar gaskiya da kuma alherin da hakan zai kawo mana.

Kuma wannan gaskiyar ita ce M.A Abubakar.

Na san da cewa da yawa daga cikinmu a wannan tafiya ba sa sonsa, wasu ma sun ce ba za su taɓa zaɓensa ba. Amma gaskiyar magana ita ce, muna buƙatar mu mara masa baya kuma mu zaɓe shi, ba domin kansa kawai ba, amma domin makomarmu da kuma nasarar shirinmu na gaba.

Ta hanyar mara wa M.A baya yanzu ne kawai za mu iya ƙarfafa damarmu tare da tsara hanyar samun nasara a shekarar 2031. Musani Siyasa tana buƙatar haƙuri, dabaru, sadaukarwa, da haɗin kai. Wani lokaci ba lallai mu yarda da kowace shawara ba, amma dolene mu ci gaba da kallon babbar manufa da makomar da muke fata.

Don haka ina roƙon kowa da kowa da mu yi haƙuri, mu guji rarrabuwar kai, sannan mu zaɓe shi domin kare shirinmu da makomar wannan tafiya.

Allah Ya taimakemu baki ɗaya, Ya ba mu hikima, haɗin kai, da nasara. Ameen.

Daga
Alhaji Steven
Shugaban BasNet

Nagode!

BWSO Social Media Group Bala Wunti BasNet Labari Daga Bauchi Al-Khair Foundation Facebook

Address

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BasNet posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your establishment to be the top-listed Arts & Entertainment?

Share