Yankin Arewa

Yankin Arewa Nishadantarwa ��� Nishadantar da al-umar Yankin Arewa na duniya baki daya...

20/12/2025

SANATOCI DA 'YAN MAJALISU SUN ROKI SHUGABAN KASA TINUBU

A yau Maigirma Shugaban Kasa Tinubu ya ziyarci zauren 'yan majalisun tarayyar Nigeria inda ya gabatar da bajet din Kudin Nigeria da za'a a kashe a shekara mai zuwa

Bayan kammala jawabinsa, Shugaban Majalisar Dattawa yayi roko a madadin 'yan majalisu akan umarnin da Tinubu ya bayar na janye jami'an 'yan sanda daga bawa manyan mutane kariya

Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio yace a halin da suke ciki yanzu, wasu 'yan majalisa ba zasu iya zuwa garuruwansu ba saboda babu 'yan sanda da zasu basu kariya daga mahara, sun shiga cikin damuwa da tashin hankali

Shiyasa ya roki Shugaban Kasa Tinubu akan ya sake duba umarnin da ya bayar na janye 'yan sanda daga jikin manyan mutane 'yan siyasa, domin rayuwarsu na cikin hatsari, a cewarsa

Yanzu ya rage wa Shugaban Kasa Tinubu ya amsa rokon 'yan majalisar, ya sa a dawo musu da 'yan sanda ko kuma yaki amincewa su cigaba da dandana halin tsoro da fargaba da talakawan Arewa suke ciki

Allah Ka jikan talakawan Arewa ba don sun mutu ba

09/03/2020
A tunaninta kudi koh mota bashine cikakkiyar sosayyaba kuma taqara da cewar kucigaba da soyayya dan soyayya tasamo asali...
26/02/2020

A tunaninta kudi koh mota bashine cikakkiyar sosayyaba kuma taqara da cewar kucigaba da soyayya dan soyayya tasamo asaline daga shugabanmu fiyayyan halitta ANNABI MUHAMMAD (S. A. W)

27/01/2020

Shafin gidan talabijin na yanar gizo da zai rika kawo mu ku kayatattun videos a kyauta, ku yi subscribing din mu. Mun gode! Any compalain contact Anywaystudi...

Dropping out 🔜  (Sir_Salim) 🔥🔥🔥 loading... 98%
23/12/2019

Dropping out 🔜 (Sir_Salim) 🔥🔥🔥 loading... 98%

Ya ALLAH Kabamu Mataye Nagari Da Zuri'a Tagri
08/12/2019

Ya ALLAH Kabamu Mataye Nagari Da Zuri'a Tagri

Ashe-ashe wannan shi ake kira da (ACUCI) Mata.
10/10/2019

Ashe-ashe wannan shi ake kira da (ACUCI) Mata.

Kalma daya ga shugaba Buhari!  fatan alkhairi kawae
10/10/2019

Kalma daya ga shugaba Buhari! fatan alkhairi kawae

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yankin Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share