Muda koko neh

Muda koko neh Music my hobby love you mom and dad

🎬 BARAKA officially kicks off today, Alhamdulillah! 🙏
29/10/2025

🎬 BARAKA officially kicks off today, Alhamdulillah! 🙏

📢 KUN SHIRYA GANIN IRIN DARASIN DAKE CIKIN BA MARAYA KUWA? TASKAR KANNYWOOD SEASON 2 – EPISODE 4Zai zo muku gobe Talata,...
27/10/2025

📢 KUN SHIRYA GANIN IRIN DARASIN DAKE CIKIN BA MARAYA KUWA?

TASKAR KANNYWOOD SEASON 2 – EPISODE 4

Zai zo muku gobe Talata, Insha Allah, akan YouTube Channel ɗinmu – Abnur Entertainment da misalin karfe 8:00pm, sannan a Gidan TV na da misalin karfe 9:00pm.

🎬 Tsara Labari: Shafi’u Dauda Giwa
🎥 Bada Umarni: Mu’azzam Idi Yari
🤝 Sponsorship Partner:

25/10/2025
Get  •  🎬✨   Yanzu haka shirin yana kan YouTube Channel din mu na ABNUR ENTERTAINMENT. 🔗Kuna iya kallonsa Kai tsaye ta w...
25/10/2025

Get • 🎬✨
Yanzu haka shirin yana kan YouTube Channel din mu na ABNUR ENTERTAINMENT.

🔗Kuna iya kallonsa Kai tsaye ta wannan links din 👇👇👇
https://youtu.be/D4QgTj3g9es?si=JQHyp3OxEyCyP-C0

đź‘«Sponsored Partners:








Enjoy the videos and music that you love, upload original content and share it all with friends, family and the world on YouTube.

Wani irin darasi kuka dauka daga cikin Film ɗin Ja’afar? 🎬Ku faɗi ra’ayinku a ƙasa — darasin da ya fi taɓa zuciyarku, ko...
25/10/2025

Wani irin darasi kuka dauka daga cikin Film ɗin Ja’afar? 🎬
Ku faɗi ra’ayinku a ƙasa — darasin da ya fi taɓa zuciyarku, ko abin da kuka koya daga labarin.”

Alhamdulillah
25/10/2025

Alhamdulillah

✨🔥🎬Mun ɗora muku   Episode-2 na Season-2 daga cikin fina-finan mu na Taskar Kannywood. Wanda a yanzu haka yana YouTube C...
16/10/2025

✨🔥🎬Mun ɗora muku Episode-2 na Season-2 daga cikin fina-finan mu na Taskar Kannywood. Wanda a yanzu haka yana YouTube Channel na

🔗Zaku iya kallon sa kai tsaye ta wannan links ɗin. 👇👇👇
https://youtu.be/Hu-LY___Wzg?si=JDJW9PidG2TBxK3M

🛑Shirin zai na zuwar muku duk ranar Talata Kamar Haka:

📍🕰YOUTUBE▶️ 8:00pm — ABNUR ENTERTAINMENT

📍🕰SATELLITE📡 9:00pm — SAIRA MOVIES TV

đź‘«Sponsored Partners:





Kada ku manta, yau za mu dawo da shirin Taskar Kannywood, sannan mun daura maku Manyan Mata Season 6 Episode 1 a YouTube...
14/10/2025

Kada ku manta, yau za mu dawo da shirin Taskar Kannywood, sannan mun daura maku Manyan Mata Season 6 Episode 1 a YouTube Channel ɗinmu — Abnur Entertainment.

Sanarwa Na Musamman zuwa ga masu Kallon Shirye Shiryen Kamfanin Abnur Entertainment!Muna Masu sake Sanar Daku cewa, Shir...
14/10/2025

Sanarwa Na Musamman zuwa ga masu Kallon Shirye Shiryen Kamfanin Abnur Entertainment!

Muna Masu sake Sanar Daku cewa, Shirin Taskar Kannywood Zango Na 02 Zaici gaba da Zuwar Muku Akan YouTube Channel Na Abnur Entertainment yau.

Sakamakon Tangarda da muka Samu a Baya kamar Yadda kuma Sanar Muku, hakan yasa dole zamuci gaba da kawo Muku Shirin ne kadai a Kan YouTube Channel Na Abnur Entertainment Mai makon Taskar Kannywood Tv.

Mun fatan Fita kunyar Masu Kallo, da kuma Samun Nishadi da Irin Fina finan da zasu Muku a cikin Taskar Kannywood Zango Na 02.

Muna Kara Godiya a gareku 🙏 Masoyan Mu Masu bibiyar Shirye Shiryen Mu Na Kamfanin Abnur Entertainment.

Address

Kuje Abuja
Abuja

Telephone

+17063156232

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muda koko neh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Muda koko neh:

Share