Safwan ibn Ango Margai

Safwan ibn Ango Margai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Safwan ibn Ango Margai, Visual Arts, Abuja.

__I'm on this platform by the power of Almighty Allah and guided by the guidance of my Friends, Elders, and my father's ...
20/01/2021

__

I'm on this platform by the power of Almighty Allah and guided by the guidance of my Friends, Elders, and my father's friends
So please anytime I did wrong call or chat me direct through messenger and correct me, I am a human being I take corrections.

I take God beg you don't tell my father

The time you reported me to him wallahi from that moment you lost the respect I have for you 🙅

I'm here to be corrected

But this is only for those who took me as their son, junior brother or friend🙅

Yours:
Sufiyanu Ango Margai

04/02/2019
Allah ka nesantamu daga kuskure, Allah Ka saukake muna aiki,  Allah Ka shiryar damu hanyar zaman lafiya ka karemu daga y...
18/01/2019

Allah ka nesantamu daga kuskure, Allah Ka saukake muna aiki, Allah Ka shiryar damu hanyar zaman lafiya ka karemu daga yin shirka.

Ya Allah kamar yanda mu kayi imani kuma muka gasgata annabinka Muhammad S A W alhali bamu gan shi ba Allah kayi muna rahama mu ganshi kuma muyi makwautaka dashi a aljannah firdausi.

Tsira da amincin allah su tabbata ga
Muhammad S A W da iyalan gidan sa da sahabban sa.

10/12/2018

Aduk lokacin dana tuna ni mutun ne kamar kowa Nakanyi murna marar musul tuwa haka kuma duk lokacin dana tuna ni mutun ne mai tarin laifi dayafi na kowa Nakanyi nadama da baqin ciki da kuka da hawaye da sheshsheqa Sai dai fatana Allah ya gafarta mana zunubanmu na ganganci dana kuskure
Allah kabamu hatumatul Sa'ada...

___________›› TALAKKA ‹‹____________TALAKKA NANAN ACIKIN DUHU____Bawanda baida kudine talakka ba,Bawanda baida iyaline t...
27/10/2018

___________›› TALAKKA ‹‹____________

TALAKKA NANAN ACIKIN DUHU

____

Bawanda baida kudine talakka ba,

Bawanda baida iyaline talakka ba,

Bawanda baida gidane talakka ba,

Talakka nanan acikin rashin sani kullun,
Talakawa nanan acikin duhu kullun
Talakka baisan da karatu ba ,

Mu lallaba mu samu duniya, muce Allah shi bamu lafiya mu gargada mu nemi lahira!

Duniya! Duniya!! Duniya!!!    DUNIYA RANA BIYU CETa farko takache, Ta biyu ta Dan uwanka,A ranar ka kada kayi rowa, A ra...
26/10/2018

Duniya! Duniya!! Duniya!!!

DUNIYA RANA BIYU CE

Ta farko takache, Ta biyu ta Dan uwanka,
A ranar ka kada kayi rowa,
A ranar dan uwanka kada kayi raki!!

Ya Allah kasa mu mutu muna masu imani

YaAllah hadamu da alkhairi,Kasa idanuwanmu ganomuna alkhairi,Allah hadamu da alkhairi kasanya kunnuwanmu ji muna alkhair...
11/09/2018

Ya
Allah hadamu da alkhairi,
Kasa idanuwanmu ganomuna alkhairi,
Allah hadamu da alkhairi kasanya kunnuwanmu ji muna alkhairi,
Kasamu auren alkhairi muyi gamo katar Allah jabbari,
Muna budar kayimuna tsari kar son zuciya ya jefamu a sharri.

Allahumma amin

28/08/2018

There is no power except by Allah.!

Thanks be to Allah the Lord of the world.

22/08/2018

Ya Allah kasa muzamo alkhairi ga jama'a kar muzamo matsalla agaresu.
Amin.

Address

Abuja

Telephone

+2349032949470

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Safwan ibn Ango Margai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Safwan ibn Ango Margai:

Share

Category