Jinin Arewa VOMD

Jinin Arewa VOMD (VOMD) Voice Of Maraba Disturber

Indigenous African rapper/singer Northern Record
(1)

02/04/2026

Sai Kunzo

A SANAR DA 'YAN UWA DA MATAFIYA HANYAR JOS DA SU KIYAYE Gwamnan jihar Pilato ya saka dokar ta baci a Anguwar Rukuba dake...
30/03/2026

A SANAR DA 'YAN UWA DA MATAFIYA HANYAR JOS DA SU KIYAYE

Gwamnan jihar Pilato ya saka dokar ta baci a Anguwar Rukuba dake birnin Jos sakamakon abinda ya faru, Gwamna yace babu fita na tsawon kwana biyu.

To amma mutanensa sun bijire wa umarnin Gwamna, sun fito da mutanensu da gawarwakinsu, sun shinfidesu akan hanya.

Da wannan muke kira a sanar da 'yan uwa Musvlmi musamman matafiya, su kiyaye bin hanyar Rukuba, domin komai zai iya faruwa.

A taimaka a yada wannan sanarwa don Allah saboda a kare 'yan uwa Musulmi matafiya.

Allah Ya kiyaye, Allah Ya kawo mana zaman lafiya, Allah Ya tona asirin masu aikata wannan abin.

28/03/2026

Simple movement 💯🚀
#

New Battle! 🤣🤣
28/03/2026

New Battle! 🤣🤣

27/03/2026

🙏🙏🙏

Alhamdulillah ya rabbi 🙏
27/03/2026

Alhamdulillah ya rabbi 🙏

25/03/2026

This is just the beginning

25/03/2026

Voice of Maraba Disturber VOMD 🔥

RIP Bash 😭😭💔
24/03/2026

RIP Bash 😭😭💔

23/03/2026

Sallah Blast

22/03/2026

VOMD Sallah Blast
#

Address

Nya-Nya Abuja
Abuja

Telephone

+2348103819519

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jinin Arewa VOMD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Jinin Arewa VOMD:

Share