Abdullahi bello Nas

Abdullahi bello Nas Any promise you made most be fulfilled Be honest and be patient u will archived in life�

28/03/2024

Sanya turare. Baya karya azumi koda zakaji makakinshi a makoshinka haka kuma wanke baki da my clean baya karya azumi

28/03/2024

Ya Allah gamu gareka ya hayyu ya qayyum kashiga lamarin mu

27/03/2024

2027 change is on the way major Hamza almustafa 🇳🇬🫡✅

26/03/2024

Kuzo muyi mining saboda musamu Yan Chanji saboda kasan nan ta CANZA

25/03/2024

Allah ga bawanka
Abdullahi Allah kashiga lamarinsa Allah ka duba rayuwarsa Allah kabiya mana bukatocin mu na Alkhairi ya hayyu ya qayyum

25/03/2024

Innalillahi wa inna ilaihi raji un
ZAMFARA AKWAI MATSALA

24/03/2024

Ramadan 014 Alhamdulillah

17/03/2024

Wai kuwa tinubu uzuri
Haya ake daukarku kuke fadan irin wannan kazamar magana arewa na cikin musifa nageria tana cikin matsala wane uzuri kuke nema 2027 na zuwa zakuga uzuri Wallahi

14/03/2024

Assalamu alaikum

29/02/2024

Nigeria munci kai bamu gane na gari🤪🤪

24/02/2024

Allah ka iya mana da iyawarka ya Allah

22/02/2024

No justice for the poor for this Nigeria

Address

Rhinestreet
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi bello Nas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share