Sautizallah

Sautizallah Pure Vybz - PressPlay �

11/04/2023
29/05/2021

Alhamdulillah for the Milestone - 3000 Likes. Thank You 🙏

YAN BINDIGA SUNYI BARAZANAR ZASU KASHE DALIBAN JAMI'AR GREENFIELD
04/05/2021

YAN BINDIGA SUNYI BARAZANAR ZASU KASHE DALIBAN JAMI'AR GREENFIELD

YAN BINDIGA SUNYI BARAZANAR ZASU KASHE DALIBAN JAMI'AR GREENFIELD A YAU

Aliyu Samba

Ƴan bindiga da s**a yi garkuwa da daliɓan jami'ar Greenfield fake jihar Kaduna sunyi barazanar cewa zasu kashe ragowar daliban da suke wajensu muddin ba a biya su abinda s**a nema na fansa ba.

A cikin tattaunawa da akai da sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA), sani jalingo wanda yace shine shugaban ƴan bindigar yayi gargaɗi ga gwamnatin Kaduna ko iyayen yaran da s**a ƙi biyan kuɗin fansar da ya kai Naira Miliyan ɗari tare da Babur ƙirar Honda, rashin kawo wannan a yau zai jawo su kashe ragowar daliban.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ƙauyuka da basu gaza 17 ba suke fuskantar sabbin hare hare daga wasu da ake zargin makiyaya ne a jihar Benuwe. An sace ɗaliban Kaduna da adadin su ya kai mutum 22 a ranar 18 ga watan Afrilu lokacin da yan bindigar s**a kewaye makarantar da misalin karfe 8:30 na dare.

Ance sun nemi kudin fansa da yakai Naira Miliyan ɗari takwas da sakin ɗaliban, sun kashe mutum 5 a cikin su yayin da ake ƙoƙarin samun daidaito akan abinda za a biya.

Jalingo yace: "Ɗalibai 17, wadanda s**a haɗa da mata 15 da maza 2 suna hannun sa, ciki har da jikan Marigayi Sarkin Zazzau Alh Shehu Idris, Wanda sunan sa Hamza"

Ya ƙara da cewa, dangin wadanda aka sace ɗin sun biya su Naira Miliyan 55, amma sun karar da kudin wajen ciyar da su.

"Munji cewa gwamnatin Kaduna ta ce baza ta biya kudin fansa ga masu garkuwa dan su sai mak**ai ba, idan ba a kawo miliyan 100 da juma'a Babur ƙirar Honda (Wanda ake cewa Boko Haram) guda 10 ba, za mu kashe ragowar daliban da ke hannun mu" inji Jalingo.

Ya ce sun kashe mutum 5 daga ciki ne dan su tabbatar da cewa Gwamnatin Kaduna da ta tarayya ta gaza.

Jalingo yace shine "Mai neman Abinci ne" a lokacin da aka tambaye shi ko dan ta'adda ne shi. Ya kuma gargaɗi ga hukumomin da suke saka "Tracker" a jikin baburan da suke kawo musu, saboda mutanen sa basa shiga cikin gari, k**a su zai matuƙar wahala.

Ɗaya daga cikin ɗaliban makarantar mai suna Abigail Usman tayi magana a lokacin da akai wannan tattaunawa ta wayar Tarho, tana kira ga gwamnati da iyayen su da su biya kudin dan kada a kashe su.

Mai magana da yawun gwamnan Kaduna Mohammad Jalinge fa kuma kwamashinan tsaro na ciki da al'amuran cikin gida Samuel Aruwan basu amsa kiran da akai musu ba dan a tattauna game da wannan batun.

Haka yunkurin magana da jagororin jami'ar shima ya gagara sak**akon wayar rejistaran makarantar Bashir Muhammad na kashe.

Geneva — U.N. agencies say the number of people who have fled last month's armed attacks in northern Mozambique's coasta...
01/05/2021

Geneva — U.N. agencies say the number of people who have fled last month's armed attacks in northern Mozambique's coastal town of Palma has now risen to nearly 30,500. Most of those who have fled Palma have gone to Pemba, the capital of northern Mozambique's Cabo Delgado province. The U.N. refugee agency said dozens of people reportedly have been killed by Islamist militants who began their assault on the oil and gas rich town on March 24....

Geneva — U.N. agencies say the number of people who have fled last month's armed attacks in northern Mozambique's coastal town of Palma has now risen to nearly 30,500.

Dakarun gwamnatin Chadi sun kaddamar da farmaki kan ‘yan tawayen kungiyar FACT a garin Nokou da ke cikin lardin Kanem da...
30/04/2021

Dakarun gwamnatin Chadi sun kaddamar da farmaki kan ‘yan tawayen kungiyar FACT a garin Nokou da ke cikin lardin Kanem da ke yammacin kasar, inda bayanai ke cewa an samu mummunar asara a wannan artabu. Kakakin gwamnatin mulkin sojin kasar Janar Azem Bermandoa Agouna ya sanar da haka, inda ya ke cewa ana can ana fafatawa a Kanem. Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ce majiyoyin sun shaida masa cewar sojojin gwamnati sun kai harin sama kan dakarun 'yan tawayen FACT a ranar Talata, kuma ana gwabzawa ne a wurin da ke da nisar kilomita 300 daga birnin N’Djamena....

Dakarun gwamnatin Chadi sun kaddamar da farmaki kan ‘yan tawayen kungiyar FACT a garin Nokou da ke cikin lardin Kanem da ke yammacin kasar, inda bayanai ke cewa an samu mummunar asara a wannan artabu

Gwamnatin jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya ta ce ƙungiyar Boko Haram ta kafa tuta a wasu ƙananan hukumomin ...
28/04/2021

Gwamnatin jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya ta ce ƙungiyar Boko Haram ta kafa tuta a wasu ƙananan hukumomin jihar guda biyu. Gwamnan jihar Abubakar Sani Bello wanda ya tabbatar da kasancewar Boko Haram a jihar ya ce mayaƙan sun kafa tuta ne a ƙananan hukumomin Kaure da Shiroro, k**ar yadda babban mai ba shi shawara kan watsa labarai Mu'awuya Muye ya fitar da sanarwa....

Gwamnatin jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya ta ce ƙungiyar Boko Haram ta kafa tuta a wasu ƙananan hukumomin jihar guda biyu.

A leading movement known as Ashiru Transformation movement (ATM) has thrown it's weight to the deafening call on Hon.Isa...
28/04/2021

A leading movement known as Ashiru Transformation movement (ATM) has thrown it's weight to the deafening call on Hon.Isah Ashiru kudan to contest the 2023 election. According to the pro ISAH ASHIRU KUDAN leading mass mobilization campaign movement, his Excellency RT HON ISAH ASHIRU KUDAN has all the qualities needed to make kaduna of our dream great, saying that can only happen if given a chance to govern kaduna state in the 2023 general elections....

A leading movement known as Ashiru Transformation movement (ATM) has thrown it's weight to the deafening call on Hon.Isah Ashiru kudan to contest the 2023 election.

Wata jiha a Amurka ta ce za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka 100 kwatankwacin kimanin naira dubu arba'in idan s**a...
28/04/2021

Wata jiha a Amurka ta ce za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka 100 kwatankwacin kimanin naira dubu arba'in idan s**a amince aka yi musu allurar rigakafin korona. Jihar West Virginia ta ce tana fatan ba da tukwicin ga yan shekara 16 zuwa 35 domin basu kwarin gwiwar zuwa a yi musu allurar. A cewar gwamnan jihar, Jim Justice, matasa suna da rawar takawa a yaƙi da annobar ta korona....

Wata jiha a Amurka ta ce za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka 100 kwatankwacin kimanin naira dubu arba'in idan s**a amince aka yi musu allurar rigakafin korona.

Jamhuriyar Nijar ta amince da buƙatar Chadi ta neman agaji kan ƙungiyar ƴan tawaye ta Front for Change and Concord in Ch...
28/04/2021

Jamhuriyar Nijar ta amince da buƙatar Chadi ta neman agaji kan ƙungiyar ƴan tawaye ta Front for Change and Concord in Chad (FACT), wadda ake zargi da kashe Shugaba Idriss Deby ranar Litinin, k**ar yadda gidan radion Faransa, RFI ya ruwaito. "A cewar wata majiya, a yau Nijar ta ba wa Chadi cikakken haɗin kai," a cewar majiyar. Haka kuma, ta ce rundunonin tsaron ƙasashen biyu na aiki tare a ko da yaushe kuma kawo yanzu an k**a wasu ƴan tawayen a Dirkou, yankin Agadez....

Jamhuriyar Nijar ta amince da buƙatar Chadi ta neman agaji kan ƙungiyar ƴan tawaye ta Front for Change and Concord in Chad (FACT), wadda ake zargi da kashe Shugaba Idriss Deby ranar Litinin, k**ar yadda gidan radion Faransa, RFI ya ruwaito.

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya mayar da martani kan wani tsohon bidiyo da ake ta yaɗawa a shafukan sada ...
28/04/2021

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya mayar da martani kan wani tsohon bidiyo da ake ta yaɗawa a shafukan sada zumunta wanda ke nuna shi yana s**ar tsohon Shugaba Goodluck Jonathan kan ƙin biyan kuɗin fansa don kuɓutar da ƴan matan Chibok. Gwamnan ya ce an naɗi bidiyon ne a shekarar 2014 bayan sace ɗaliban makarantar ta Chibok, wanda kuma ya ke zargin Jonathan da rashin sanin aikinsa sannan ya buƙaci ya bi duka hanyoyi wajen ganin an kuɓutar da ƴan matan ko da kuwa tattaunawa ce da mayaƙan Boko Haram....

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya mayar da martani kan wani tsohon bidiyo da ake ta yaɗawa a shafukan sada zumunta wanda ke nuna shi yana s**ar tsohon Shugaba Goodluck Jonathan kan ƙin biyan kuɗin fansa don kuɓutar da ƴan matan Chibok.

Address

Abuja
900211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautizallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Sautizallah:

Share