Shehu Marafa Primary School

Shehu Marafa Primary School Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shehu Marafa Primary School, Arts and entertainment, Abuja.

Happy Friday Daliban makarantar Shehu marafa Nayiwa Al,Umar musulmi Barka da Jumu,a ubangiji Allah karbi ibadunmu 🤲Jumu,...
02/01/2026

Happy Friday

Daliban makarantar Shehu marafa Nayiwa Al,Umar musulmi Barka da Jumu,a ubangiji Allah karbi ibadunmu 🤲

Jumu, at Mubarak 🕌

27/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nana Firdauseey M Basheer, Comr Maja Abubakar Nass, Aluta Continua, Badaru Abubakar

19/12/2025

We are extremely proud of our students.”
Shehu marafa primary School Nasarawa burkullu �

Muna mika godiya ta musamman ga Maɗaukakin Sarki Allah (SWT) bisa rahamarSa da falalarSa da Ya raya mu har muka kai ƙars...
19/12/2025

Muna mika godiya ta musamman ga Maɗaukakin Sarki Allah (SWT) bisa rahamarSa da falalarSa da Ya raya mu har muka kai ƙarshen zangon karatu na farko. Muna roƙon Allah Maɗaukaki da Ya ƙara tsawaita rayukanmu domin mu shaida zangon karatu na biyu cikin koshin lafiya, zaman lafiya da wadata.

Haka kuma, muna taya ɗaliban da s**a nuna jajircewa da kwazo murna, musamman waɗanda s**a sami matsayi na farko da na biyu a sakamakon zangon karatu. Muna ƙarfafa su da su ci gaba da wannan kyakkyawan aiki domin samun nasara a nan gaba. Allah Ya albarkace mu baki ɗaya. Amen.

Sakamakon Quiz da aka gudanar a makarantar Shehu Marafa Primary School a yau Alhamis 18-12-2025 1st position S, Rafi Hou...
18/12/2025

Sakamakon Quiz da aka gudanar a makarantar Shehu Marafa Primary School a yau Alhamis 18-12-2025

1st position S, Rafi House 🏠
2nd position marafa House 🏠
3rd position Magaji House 🏠
4th position Nasarawa House 🏠

Muna Mika sakon godiya zuwa ga iyayen Yara bisa amsa gayyatarmu da matasan wannan gari Mai albarka Allah saka da Alkhairi ya hutarda gajiya 💯✅🙏

18/12/2025

Head boy of Shehu marafa primary School �
Comrd Ismail Ibrahim

18/12/2025

Inter Houses Quiz competition at Shehu marafa primary School Nasarawa burkullu �

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehu Marafa Primary School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share