Muryar-Qur'an-studio

Muryar-Qur'an-studio Télévision

11/09/2023

Wani Saurayi yaje neman auren wata Budurwa. Ko da Mahaifinta ya yi bincike akansa sai ya same shi mutumin kirki ne kuma mai tarbiyya.

Mahaifinta y ce bama tsanantawa a harkar aure, ba abin da muke buƙata in ba ku zauna lafiya ba. Kaje ka kawo Dinare ɗaya ya wadatar.

Saurayi ya yi murna sosai. Bayan an ɗaura aure, in mijin yana cikin nishaɗi sai ya siyo kwalba ɗaya ta lemon Pepsi, sai ya kalli matar sai ya ce, da ke da wannan lemon farashinku ɗaya, duk Dinare 1 ne.

Matar tana jin haushin abin da mijinta yake yi mata amma tana danne fushinta, bata bayyanawa. Mijin sai ya koma kiranta da "Kwalbar Pepsi"

Da abin ya dameta sai ta ce, zata je wajen Iyayenta, ko da zuwanta sai t ce, kun karya mini farashi, kun bada ni a wulaƙance, ga shi nan mijina yana ci mini mutunci, saboda rangwame da kuka yi masa wajen biyan haƙƙin aure.

Iyayenta s**a yi fushi sosai. Mijinta yazo ɗaukarta don su tafi gida, sai mahaifinta ya ce, ka yi haƙuri k barta ta kwana a nan, zata tayamu aiki, gobe muna da walima. Ka faɗawa Iyayenka ina gayyatarsu, kai ma kuma haka... Saurayi ya yi murna sosai..

Da safe s**a shirya shi da Iyayensa s**a je. Ko da zuwansu sai Mahaifin yarinyar y ajiye musu kwalba 3 ta lemon Pepsi, ya ce, kun karbi ƴata da kwalba ɗaya ta Pepsi, saboda karamci yanzu na baku Uku na karbi Ƴata....!

Iyayen saurayi ba su fuskanta b amma shi kuwa ya durƙusar da kai, saboda tsananin jin kunya ji yake kamar ya nitse a ƙasa.

Mahaifin yarinyar ya yiwa iyayenta sharhin abin da ya faru daga farko har ƙarshe. S**a yi Allah wadai da abin d ɗansu ya aikata, s**a yi t bawa mahaifin yarinyar haƙuri..!

Mahaifinta ya ce, na haƙura amma wallahi ba zata koma ba sai y biya Dinare DUBU HAMSIN ko kuma a raba auren. Yanzu kam, duk abin da ake yiwa Ƴa a aure nima sai an yiwa tawa...!

Iyayen saurayi s**a ce, wallahi gaskiyarka, muma mun goyi baya. Haka aka lalubo kuɗi aka kawo sbd yana ƙaunarta.

Da shigowarta gidan, sai ya kalleta cikin murmushi ya ce, Masha Allah "Kamfanin Pepsi ta dawo...!"

Wani in ka yi masa rangwame ba zai taba ganin darajar abin da ka ba shi ba.

Wani duk tsadar abu bai zama lalle ya ba shi muhimmanci ba.

Halin mutum baya canzawa.

In ka san halin mutum sai ka ci maganin zama da shi.

11/09/2023

Wani Saurayi yaje neman auren wata Budurwa. Ko da Mahaifinta ya yi bincike akansa sai ya same shi mutumin kirki ne kuma mai tarbiyya.

Mahaifinta y ce bama tsanantawa a harkar aure, ba abin da muke buƙata in ba ku zauna lafiya ba. Kaje ka kawo Dinare ɗaya ya wadatar.

Saurayi ya yi murna sosai. Bayan an ɗaura aure, in mijin yana cikin nishaɗi sai ya siyo kwalba ɗaya ta lemon Pepsi, sai ya kalli matar sai ya ce, da ke da wannan lemon farashinku ɗaya, duk Dinare 1 ne.

Matar tana jin haushin abin da mijinta yake yi mata amma tana danne fushinta, bata bayyanawa. Mijin sai ya koma kiranta da "Kwalbar Pepsi"

Da abin ya dameta sai ta ce, zata je wajen Iyayenta, ko da zuwanta sai t ce, kun karya mini farashi, kun bada ni a wulaƙance, ga shi nan mijina yana ci mini mutunci, saboda rangwame da kuka yi masa wajen biyan haƙƙin aure.

Iyayenta s**a yi fushi sosai. Mijinta yazo ɗaukarta don su tafi gida, sai mahaifinta ya ce, ka yi haƙuri k barta ta kwana a nan, zata tayamu aiki, gobe muna da walima. Ka faɗawa Iyayenka ina gayyatarsu, kai ma kuma haka... Saurayi ya yi murna sosai..

Da safe s**a shirya shi da Iyayensa s**a je. Ko da zuwansu sai Mahaifin yarinyar y ajiye musu kwalba 3 ta lemon Pepsi, ya ce, kun karbi ƴata da kwalba ɗaya ta Pepsi, saboda karamci yanzu na baku Uku na karbi Ƴata....!

Iyayen saurayi ba su fuskanta b amma shi kuwa ya durƙusar da kai, saboda tsananin jin kunya ji yake kamar ya nitse a ƙasa.

Mahaifin yarinyar ya yiwa iyayenta sharhin abin da ya faru daga farko har ƙarshe. S**a yi Allah wadai da abin d ɗansu ya aikata, s**a yi t bawa mahaifin yarinyar haƙuri..!

Mahaifinta ya ce, na haƙura amma wallahi ba zata koma ba sai y biya Dinare DUBU HAMSIN ko kuma a raba auren. Yanzu kam, duk abin da ake yiwa Ƴa a aure nima sai an yiwa tawa...!

Iyayen saurayi s**a ce, wallahi gaskiyarka, muma mun goyi baya. Haka aka lalubo kuɗi aka kawo sbd yana ƙaunarta.

Da shigowarta gidan, sai ya kalleta cikin murmushi ya ce, Masha Allah "Kamfanin Pepsi ta dawo...!"

11/09/2023

Ma'aiki tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi ya ce: "Duk al'ummata zasu shiga Aljanna sai dai wanda baya so"

Sahabbai s**a ce: Waye baya son shiga Aljanna Ya Rasulallahi!?

Ma'aiki ya ce: "Duk wanda ya yi mini BIYAYYA zai shiga Aljanna, duk wanda ya SABA mini zai shiga Wuta"

Allah ka sanyamu cikin masu yiwa Ma'aiki biyayya da kuma koyi da umarninsa.

KI MUTUNTA KANKI.-"Gareki ya ke ƴar'wa mai albarka! Kada ki sadaukar da kyawunki a kafafen sada zumunta na zamani don ka...
09/09/2023

KI MUTUNTA KANKI.
-
"Gareki ya ke ƴar'wa mai albarka! Kada ki sadaukar da kyawunki a kafafen sada zumunta na zamani don kawai kina buƙatar wata yabawa ko dangwale ko don ace kina da kyawu a cikin matan duniya, matuƙar bakiji tsoron Allah kuma kin kiyaye dokokinsa ba, to haƙiƙa babu wani wanda zai kalleki sau biyu a ranar ƙiyamah sabida tsananin munin da za kiyi bayan kin karɓi hukunci a gurin ubangijinki kamanninki sun sassaɓa, sabida haka kada ki biyewa masu yaɗa hotunansu a kafafen sada zumunta ko makamantanta"
-
"Duk macen da kaga mutane na mutunta ta, to haƙiƙa ita ta fara mutunta kanta, ita ta fara tsare mutuncin kanta sannan jama'a suke shakkar raɓar inda take da wani batu na rashin ɗa'a"
-
"Amma duk macen da bata iya kare mutuncin kanta ba, bata iya mutunta kanta ba, to haƙiƙa jama'a ma baza su kasa raɓar inda take da maganar banza ba, domin haƙiƙa mace mai kare martabar kanta tana da matuƙar kwarjini a gurin shaiɗanun mutane"
-
"Sabida haka, kada ki mayar da kafafen sada zumunta wani bagire na bayyanar da sifofin jikinki, haƙiƙa wannan kafa tana tattare da shaiɗanu masu tozartarwa"
-
page
https://www.facebook.com/Salafiyyahhausapage
-
Facebook group
https://www.facebook.com/groups/3931277886972937/?ref=share_group_link

07/09/2023

YAR'UWATA KI LURA DA CEWA

kin manta dacewa yanzu xamani ya canja wasu daga cikin samari sun dena abu dan Allah sedan samun riba😏

yar uwata wlh saurayi bashida abun duniyar daze rude ki ya zubar miki da mutuncinki bashida abunda zai miki wanda iyayenki zasu kasa domin tun baki san kanki ba iyayen ki suke miki hidima😎

saurayi na gaskiya shine wanda yake sonki da aure baya neman komai daga gareki burinsa yaga kin tsira da mutuncinki

yar uwa nemo hankalinki da nutsuwar ki boye son abun duniyarki badon komai ba sedan kitsira da martabarki take 'ya mace

saurayi mayaudari shine wanda yake miki hidima ba don Allah ba sedan kibashi gishiri yabaki manda

yar uwata ki nutsu ki san da irin mutumin dazaki yi soyayyah dashi ba kowane mutum bane zaki na soyayyah dashi ba lallai ki kula da kyau

yar uwata karki zake da yawa ki nunawa saurayi so wanda har ya fahimci kinma fi sonsa ,in bakiyi dace ba da wannan damar zai yi amfani da ita saboda yasan kina sonsa fiye da shi,bakowa bane zai fahimce ki ba

yar uwata ko kadan karki yadda kina damuwa da abun saurayi saboda akwai matsala👆🏻

yar uwata tambayar saurayi abu wato roko yana kawo raini da zubar mutunci

yar uwata ki nutsu waje daya ki kula da masu zuwa gunki

yar uwata karki yarda da kowa kina sake mishi hakan bbu aji

07/09/2023

Ka shagaltar da bakinka da abinci shi yafi alheri akan ka shagaltar da shi wajen gulma, ko ba komai ka ƙara auki maimakon ƙara zunubai!

Adresse

Birnin Konni

Téléphone

+22799577101

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Muryar-Qur'an-studio publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Muryar-Qur'an-studio:

Partager

Type