Aliyu Bello Haidar

Aliyu Bello Haidar إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ

❓ Wane mala’ika ne aka wakilta da busa ƙaho ranar Alƙiyama?    A. Jibril (AS)    B. Mikail (AS)    C. Israfil (AS)    D....
06/09/2026

❓ Wane mala’ika ne aka wakilta da busa ƙaho ranar Alƙiyama?

A. Jibril (AS)
B. Mikail (AS)
C. Israfil (AS)
D. Malik (AS)
✍️Ku Rubuta Mana Amsarku A comment section.

🥺 KA RIK’A TUNANI…Wata rana za ka bar duniya ba tare da ka shirya ba. Abin da za ka tafi da shi ba dukiyar da ka tara ba...
05/09/2026

🥺 KA RIK’A TUNANI…

Wata rana za ka bar duniya ba tare da ka shirya ba. Abin da za ka tafi da shi ba dukiyar da ka tara ba ce, ayyukanka ne.

Ka gyara dangantakarka da Allah tun yanzu, kafin ranar da za ka yi nadama ka ce: “Da ace na koma duniya na gyara…” 💔😭

❓ Wace sallah ce ake kira “Sallar Tsoro” a wasu yanayi na musamman?    A. Sallar Khauf    B. Sallar Jana’iza    C. Salla...
05/09/2026

❓ Wace sallah ce ake kira “Sallar Tsoro” a wasu yanayi na musamman?

A. Sallar Khauf
B. Sallar Jana’iza
C. Sallar Istikhara
D. Sallar Duha

✍️ KI RUBUTA MANA AMSARKU A COMENT SECTION.

❓ Wanne Annabi ne ya gina Ka’aba tare da ɗansa?    A. Nuhu عليه السلام    B. Ibrahim عليه السلام    C. Musa عليه السلام ...
04/09/2026

❓ Wanne Annabi ne ya gina Ka’aba tare da ɗansa?

A. Nuhu عليه السلام
B. Ibrahim عليه السلام
C. Musa عليه السلام
D. Yusuf عليه السلام

✍️ku rubuta mana amsarku a coment section.

❓ Wanne Annabi ne Kifi Ya Haɗiyeshi?    A. Ayyub عليه السلام    B. Yunus عليه السلام    C. Zakariyya عليه السلام    D. I...
03/09/2026

❓ Wanne Annabi ne Kifi Ya Haɗiyeshi?

A. Ayyub عليه السلام
B. Yunus عليه السلام
C. Zakariyya عليه السلام
D. Isma’il عليه السلام

✍️Ku Rubuta mana Amsarku A Comment Section.

❓ Menene farkon abin da za a yi wa mutum hisabi a kansa ranar Alƙiyama?    A. Dukiyarsa    B. Sallarsa    C. Azuminsa   ...
31/08/2026

❓ Menene farkon abin da za a yi wa mutum hisabi a kansa ranar Alƙiyama?

A. Dukiyarsa
B. Sallarsa
C. Azuminsa
D. Hajji

✍️Ku Rubuta Mana Amsarku A Comment Section.

❓ Wane ne mala’ikan da aka aiko da wahayi ga Annabawa?    A. Mikail    B. Israfil    C. Jibril    D. Malik ✍️Ku rubuta M...
29/08/2026

❓ Wane ne mala’ikan da aka aiko da wahayi ga Annabawa?

A. Mikail
B. Israfil
C. Jibril
D. Malik
✍️Ku rubuta Mana Amsarku a Comment Section.

28/08/2026

Barkanmu Da Juma’a🥰

❓ Wanne wata ne ake yin aikin Hajji?    A. Ramadan    B. Shawwal    C. Zulhijja    D. Muharram✍️Ku Rubuta Mana Amsarku A...
27/08/2026

❓ Wanne wata ne ake yin aikin Hajji?

A. Ramadan
B. Shawwal
C. Zulhijja
D. Muharram

✍️Ku Rubuta Mana Amsarku A Comment Section Kuyi Likes Da Shares Domin Ƴan Uwa Su Amfana.

27/08/2026

INGANTATTUN ADDU’O’I
Daga Bakin Annabi Muhammad [S.A.W]

Address

Zarewa Sabon Garin Ƙaro Zarewa
Zarewa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Bello Haidar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category