05/06/2026
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Allah Ya yi wa Malam Abbakar Pharmacy rasuwa a yau Juma'ah, bayan jinya da ya sha fama da ita.
Muna roΖon Allah ya jiΖansa da rahama, ya gafarta masa kurakuransa, ya yalwata masa kabarinsa, ya kuma bai wa iyalansa da masoyansa haΖuri da juriya.
Allah Ya sa Aljannah ce makomarsa tare da iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu da aminanmu da yan'uwanmu.